NASURUDDEENg2

NASURUDDEENg2 🖊🖊ٱدْعُ إِلَىٰ سَبِيلِ رَبِّكَ بِٱلْحِكْمَةِ وَٱلْمَوْعِظَةِ ٱلْحَسَنَةِ ۖ وَجَٰدِلْهُم بِٱلَّتِى هِىَ أَحْسَنُ ۚ .🖊🖊

20/08/2026
23/07/2026

TikTok | Make Your Day

KUNGA TAUHIDI WALLAHI DUK WANDA YA RASASHI BAZAI SHIGA ALJANNAH BA KOMAI MATSAYIN SA Manzon Allah salallahu alaihi wasal...
21/07/2026

KUNGA TAUHIDI WALLAHI DUK WANDA YA RASASHI BAZAI SHIGA ALJANNAH BA KOMAI MATSAYIN SA

Manzon Allah salallahu alaihi wasallam yace: ( Annabi Ibrahim alaihis salam zai hadu da babansa Azara ranar ALQIYAMA a fuskar babansa akwai damuwa da kura yayi kutun-kutun sai Annabi Ibrahim alaihis salam yace masa ashe ban fadama ba aduniyah cewa karka sabamin sai babansa yace masa yau bazan sake sabama ba sai Annabi Ibrahim yacewa ubangiji subhanahu wata,allah kayimin alkawari ya Allah bazaka tozarta niba ranar da za,a tashi mutane, wane irin tozarci ne ya wuce ubana a nesanta shi?
Sai Allah yace masa: Haqiqah ni na haramta aljannah ga kafuri "
Sai ace masa : ya Ibrahim menene karkashin kafafun ka ? Sai yaduba sai yaga kyar-kyaci wanda ya cakudu da laka yayi kazankazan, sai a riqe kafafun kyar-kyaci a jefa shi wuta ".
Sahihul bukhari 225.

HANI GAMEDA YIN FITSARI CIKIN RUWAN DA BASA TAFIYA ( KWARARA)DAGA MANZON ALLAH SALALLAHU ALAIHI WASALLAM YACE KADA DAYAN...
20/07/2026

HANI GAMEDA YIN FITSARI CIKIN RUWAN DA BASA TAFIYA ( KWARARA)

DAGA MANZON ALLAH SALALLAHU ALAIHI WASALLAM YACE KADA DAYANKU YAYI FITSARI CIKIN RUWAN DA KE TSAYE WAJE DAYA KUMA KADA YAYI WANKAN JANABA ACIKIN SU
صحيح أبي داود ٨٣
Sharhi
Manzon Allah salallahu alaihi wasallam ya hana yin fitsari acikin ruwan dake kwance waje daya saboda yin hakan fitsarin zai gaurayu da ruwan kuma zai cutar da halittun dake rayuwa cikin wannan ruwan kamar yadda ANNABI SALALLAHU ALAIHI WASALLAM yahana wankar janaba ciki saboda bada tsaro ga tsarkin ruwan dakuma aminci ga mutanen dake amfani dashi da duk sauran halittun

20/07/2026

lieutenant Al-hassan Al- Basri

Sufiyyanur sauri rahimahullah yake cewa:  Kayi mamaki da mutumin da yasan abokinsa da soyayya tsakanin su da nasiha , ba...
20/07/2026

Sufiyyanur sauri rahimahullah yake cewa: Kayi mamaki da mutumin da yasan abokinsa da soyayya tsakanin su da nasiha , baisan wani Abu daga gareshi ba face alkhairi sama da shekarah 50 , Amma sai wani mutum yazo wanda bakasan shi ba, sai yabaka labari cewa ai wancan yanada mummunan dabi,ah ko wani mugun labari akansa sai ka gaskata baqon da naka sani ba kayi watsi da alkhairi mutumin da kasani sama da shekaru ".
انسان الاسراف ١١/٣١٤

Eid Mubarak
22/03/2026

Eid Mubarak

Address

Gyadi Gyadi Abdullahi Jahun Street
Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NASURUDDEENg2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category