TAFARKIN TSIRA
Website:
www.tafarkintsira.blogspot.co.ke Makararanta ce da aka bude a facebook domin karuwar al'ummar musulmi. Kushiga kuyi like.
Wannan itace ranar KUKA wacce baza'a sake maimaita tabs ππππ
Qalu bale gareku masu kallon shirin LABARINA
ALLAH ya shiryi zuciyoyinmu.
Lokutan saduwar Aure
08/12/2020
Wannan video yanada amfani ga dalibai musamman masu jin larabci.
Yadda zaka saita Arabic keyboard akan wayarka. .. ..... ...
27/09/2020
Wankan gawa da yadda ake yinsa a aikace. . latest hausa movie adam a zango ...
05/09/2020
Shin kana daya daga cikin masu kallon "Blue film" Saurara Kaji. . latest hausa movie ...
04/08/2020
August 4, 2020 Wankan gawa da yadda ake yinsa a aikace.
19/07/2020
Assalamu Alaikum 'yan uwana a muslunci.
ππππππππππ
Muna tallata muku sabon shafinmu a YouTube mai suna.
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
π"TAFARKIN TSIRA"π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
Shafine da aka budeshi domin fadakarwa ga 'yan uwa musulmai.
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
Dan kaunarku da manzon Allah (S.A.W) ku tayamu sharing na wannan post zuwa Groups-groups ko zuwa, ga abokanku na Whats app ko facebook, idan Allah yasa kaga ban takuraka ba dakai nake mai karantawa.
πΌπΌπΌπΌπΌπΌπΌπΌπΌπΌ
Manzon Allah (S.A.W) Yace:
Duk wanda yashiryar da wani izuwa hanya madaidaiciya, yanada lada kwatan kwacin abinda wannan bawa ya aikata, wannan ita kadaice gudun mawar da muke bukata daga gareku, sannan kuma saiku tayamu da Addu'a.
ππππππππππ
Allah (S.W.T) Yasaka muku da mafificin Alkhairi.
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
Nan zaku shiga kuyi subscribe na shafin "TAFARKIN TSIRA" a YouTube.
ππππππ
TAFARKIN TSIRA Tafarkin Tsira shafine da aka bude dan karuwar musulmai
Click here to claim your Sponsored Listing.
08/07/2020