19/07/2020
Assalamu Alaikum 'yan uwana a muslunci.
ππππππππππ
Muna tallata muku sabon shafinmu a YouTube mai suna.
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
π"TAFARKIN TSIRA"π
πΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊπΊ
Shafine da aka budeshi domin fadakarwa ga 'yan uwa musulmai.
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
Dan kaunarku da manzon Allah (S.A.W) ku tayamu sharing na wannan post zuwa Groups-groups ko zuwa, ga abokanku na Whats app ko facebook, idan Allah yasa kaga ban takuraka ba dakai nake mai karantawa.
πΌπΌπΌπΌπΌπΌπΌπΌπΌπΌ
Manzon Allah (S.A.W) Yace:
Duk wanda yashiryar da wani izuwa hanya madaidaiciya, yanada lada kwatan kwacin abinda wannan bawa ya aikata, wannan ita kadaice gudun mawar da muke bukata daga gareku, sannan kuma saiku tayamu da Addu'a.
ππππππππππ
Allah (S.W.T) Yasaka muku da mafificin Alkhairi.
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
Nan zaku shiga kuyi subscribe na shafin "TAFARKIN TSIRA" a YouTube.
ππππππ
Tafarkin Tsira shafine da aka bude dan karuwar musulmai