27/09/2025
How do you finish what you start? Easy. put a date on the calendar. and today’s that date! 🎉 I DID IT! Officially a graduate. congratulations to me!
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibrahim Hassan, Education, Kano.
27/09/2025
How do you finish what you start? Easy. put a date on the calendar. and today’s that date! 🎉 I DID IT! Officially a graduate. congratulations to me!
Siffar Sallar Annabi saw
13/07/2025
Alhamdulillah, a yau mun kammala template namu na farko na school report sheet template, wanda zai baka damar shigar da bayanan makaranta tare da na ɗalibai sannan yayi maka generating na report sheet na kowanne yaro.
26/06/2025
Allah kasa mun shiga sabuwar shekara a sa'a, Alkhairan dake ciki Allah ka sada mu da shi ka kuma kare mu daga dukkan sharri
26/06/2025
Allah kasa mu shiga a sa'a
KYAWAWAN DABI'UN MANZON ALLAH SAW
1. YA KASANCE MAI HAKURI
2. YA KASANCE MAI AFUWA
3. YA KASANCE MAI ADALCI A TSAKANIN MATAN SA
4. YA KASANCE MAI ADALCI A TSAKANIN MUTANE
5. YA KASANCE MAI YAFIYA 6. YA KASANCE MAI ZUWA GAYYATAR MAI KUDI DA TALAKA
7. YA KASANCE MAI YIMA KANSA HIDIMA
8. YA KASANCE MAI YAWAN BAUTAWA ALLAH
9. YA KASANCE MAI YAWAN TUBA A WAJEN ALLAH DUK DA CEWA ALLAH DA KANSA YACE YA YAFE MASA
10. YA KASANCE MARA GIRMAN KAI, HAR KAYI TUNANIN WANENE ANNABI KUMA WANENE SAHABI A LOKACIN DA YAKE ZAUNE A CIKIN SAHABBAN SA
11. YA KASANCE MAI YAWAN KYAUTA
12. YA KASANCE WANDA YAFI KUWA SANIN HAKKOKIN ALLAH
13. YA ZABABBE A CIKIN HALITTUN ALLAH
14. YA KASANCE MAI YAWAN TAMBAYAR SAHABIN SA A LOKACIN DA YA DADE BAI GAN SHI BA
ALLAH KA KARA MANA SON MANOZN KA SAW
✏Ibrahim Hassan
23/06/2025
SHIN MENENE YAFI SHIGA ALJANNA DADI A WAJE 'YAN ALJANNA?
MUTUWA DOLE CE
🌹= Yayin da ranka yazo makogoro, a wannan lokacin zaka manta da makusantanka, iyalanka ko 'Ya'Yanka b***e makubta. A wannan lokacinne Dan Adam yakanji Qishirwa mai tsanani wacce sai ya gwammaci inama yabayar da dukkan abunda ya mallaka domin abashi ruwan koda kurbi guda ne!!.😭
ZAFINDA BAWA YAKEJI YAYIN FITAN RAI...
🌹= Hakika Fitan Rai yanada wani irin Radadi wanda babu mai saninsa saidai mamacin..😭
🌹= mamaci yayinda Ransa yakusa fita, mauryansa takan karyewa, karfin jikinsa yakan tafiya, babu damar eihu ko kururuwar zafinda yakeji, domin zafin mutuwa yariga ya ratsa dukkan sassan jikinsa..😭
🌹= Bazai samu daman neman taimako ba, ballantana a dauke masa zafin radadin da yakeji, sai yayi fatan wannan nishinda yakeyi ko zaizama dalilun samun rangwame amma inaa.!!😭
🌹= idan har akwai ragowar wani Qarfi a gareshi shine za'a rinka jin wani gurnani yana fitowa daga chan chikin Qirjinsa da makogoransa yayinda rai yazo fita..Alhali launin fiskansa ya chanza saboda tsananin halinda yake cikiii!!.😭
🌹= A wannan lokacin Duniya da dukkan abin cikinta zasu zamanto ba komaiba agunsa, Ballatana Dukiya ko Mulki ko wani Gata a wannan lokacin 'Dan Adam zai gane cewa ashe shi ba komai bane... kuma tundaga sannan zai fara nadamar lokutan rayuwarsa da s**a tafi awajen sa'bon Allah!!.😭
🌹= zan mutu
zaka mutu
zaki mutu
wlh watarana za'a wayi gari babu mu,
wannan Duniyar da muke nema,
wannan Duniyar da mukewa ado,
wannan Duniyar da muke takama da ita,
wlh ba matabbata bace,,😭
🌹= wata rana zamu tattaru a gaban mahaliccin mu domin auna ayyukan mu, Allah ka gafarta mana badon Halinmu Ba..👏
DUK WANDA WANNAN SAKO YAXO MASA YAYI KOKARI YA TURA WASU DOMIN NEMAN GAFARAN ALLAH.
YA ALLAH KAGAFAR TAMANA ZUNUBANMU.
✏Ibrahim Hassan
15/04/2025
My today's graphic design work
Sahabban Annabi saw na da darajoji masu yawa, wanda wani daga cikin mutane kafin su ko bayan su bai same ta ba, kadan daga ciki sune:
1. Allah ya basu aljanna tun a nam duniya
2. Allah ya yarda da su
3. Allah ya anbaci darajar su a cikin Al-Qur'ani mai girma
4. Sunya rayuwa tare da Manzon Allah saw a lokaci mafi daraja a wajen Allah
5. Sun aura daga Manzon Allah saw ya aura daga gare su
6. Zakin su hadari ne babba a musulunci
7. Sune abokan shawarar Manzon Allah saw
8. Sune daliban Manzon Allah saw
9. Allah ya ghafarta musu zunubansa
Wadannan darajoji kadan ne daga cikin irin darajar da Allah yayiwa sahabban Annabi saw wanda bai taba yiwa wani ita ba indai ba su ba ko Annabawan sa.