31/10/2025
"حين يشتد البلاء… يقترب الفرج بوعد رب السماء" #منة_الله_رمضان #Quran
Don koyar da ilimin addinin musulunci da kuma tarbiyya wadda ta dace da addinin musulinci islamic and Western education school
31/10/2025
28/09/2025
Muna gaiyatar dukkan yan'uwa musulmi
05/09/2025
وَتَوَالَتْ بُشْرَي الهَواتف أَنْ قَدْ
وُلدَ المُصْطَفَي وَ حَقَّ الهَنَاءُ
22/05/2025
اللهم صل على سيدنا محمد على قدر حبك فيه و على آله وصحبه و سلم
04/01/2025
تبارك الله ماشاء الله؛ من تلاميذ مدرسة جنة الفردوس المثالية إسلاميه ريجير زاكي كانو
06/10/2024
Muna gaiyatar dukkan masoya shugaba SAW
04/10/2024
An tambayi Sahl bin Abdullahi Tustari Allah ya qara yadda a gareshi:
"Me Allah ya ke wa bawansa idan yana sonsa?" Sai yace:
"Allah yana yiwa bawa ilhamar Istigfari a inda ya gaza, ya kuma gode yayin ni'ima."
Juma'a Mubarak!