Karatu kenan daga bakin Ɗalibi Usman Haris
Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an
لقد أسس هذا المجمع في سنة ه١٤١٨ الموافق عام م١٩٩٥
An bude wannan cibiya, a shekara ta 1995
Nasihohi Daga Malaman Makaranta.
19/08/2025
Taron Raba Kyaututtuka a Makaranta
15 Ṣafar 1447 Hij
10 August 2025
Alhamdulillāh, makarantar mu ta gudanar da taro na musamman inda aka girmama malaman makaranta da kyaututtuka saboda jajircewa da kulawa wajen ilimantarwa.
Haka kuma, an raba kyaututtuka ga zakwaƙuran dalibai da s**a yi fice wajen yawan bada hadda, tare da na farko, na biyu da na uku daga kowanne aji. Wannan ya kasance tamkar karfafa gwiwa da kuma ƙarfafawa ga sauran ɗalibai.
Muna mika godiya ta musamman ga Dr Dr. Muhammad Ghali Musa Shariff bisa kulawa da jajircewa wajen ganin an gudanar da wannan taro cikin nasara muna Addu'ar Allah ya karawa Dr lafiya, da kuma ga Mal.Husain Muhammad Ghali bisa himma da ƙoƙari wajen tsara da tabbatar da nasarar wannan taro.
Allah Ya albarkaci malamai da daliban wannan makaranta Ya ƙara ɗaukaka makarantar mu. 🤲
Taron Kungiyar Tsofaffin Daliban Makarantar Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an, Wanda ya gudana a ranar 1/1/2025.
16/12/2024
Kungiyar Tsoffin Ɗaliban Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an (KUTDAS) Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an
Wannan Qungiya Mai Albarka tana Gayyatar ka/ki zuwa Babban taron ta na shekara,
RANA: Laraba 1/1/2025
LOKACI: 4:00pm
WURI: Masallacin Abubakar Siddiq Sabaru 'B'/ Sauna kawaji kano.
Zuwan ka/ki yana da matuqar muhimmanci
ALLAH YA BADA IKON ZUWA.
27/12/2023
إنا لله وإنا إليه راجعون
Allah ya karbi ran mahaifin daya daga cikin Malaman mu a Daren yau wato Malam Nasir Khamisu Sani.
Muna Rokon Allah SWT Ya jikan sa da Rahamar sa ya Gafarta Masa zunubansa ya kyautata makwancin sa.
Jana'iza karfe 9 na safe a Dakata layin masallacin yan gari.
Takaitacciyar Nasiha kenan da Dalibai Abubakar Umar da Najib Adam s**a gabatar a game da muhimmanci yin sallah a cikin Jam'i, Wanda s**a yi da yaren larabci da na hausa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kano
700281