Darul Arkam College 2017 Candidate Old Students

Darul Arkam College 2017 Candidate Old Students Only for darul arkam candidate and who are interest with its performance

The resulting current Muslim community life of our country Nigeria has found itself inside of the bird error to error trap, which is the emotional heart of any Meet Muslim faith and the life of societ

ما شاء الله
01/02/2025

ما شاء الله

*الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات*

A ranar Alhamis da ta gabata, 30/01/2025 cikin ni'mar Allah da falalarSa a garemu, ALLAH Ya ƙara azurta 'ya'yanmu, HAUWA'U ADAMU (Khalawi Section) da ABUBAKAR RABI'U SHANONO (JSS 2) da kammala haddar Alqur'ani mai girma, bisa jagorancin Malam Zakariyya Abdulkarim da Malama Aisha Mustapha.

A bisa haka makaranta ta karramasu a gaban ɗalibai, kamar yadda aka yi wa waɗanda s**a gabace su domin zaburar da sauran 'ya'yanmu.

Muna addu'ar Allah Ya sanya alkhairi da albarka cikin wannan hadda, Ya kuma sa Alqur'ani ya ce mu baki ɗaya.

11/12/2024

Assalamu Alaikum

11/12/2024
Ma'shaa'Allah, Allah ya albarkaci wannan yaro da Makarantar Darul Arkam Millatu Darul Arkam Millatu Ibrahim, KanoDarul A...
05/08/2023

Ma'shaa'Allah, Allah ya albarkaci wannan yaro da Makarantar Darul Arkam Millatu Darul Arkam Millatu Ibrahim, KanoDarul Arkam Millatu Ibrahim, Kano Kano!

Ma'sha'Allah!
22/07/2023

Ma'sha'Allah!

Ma'sha'Allah📸 Sharing the joy from our recent gathering! Unforgettable moments captured in these photos. Thank you all f...
02/07/2023

Ma'sha'Allah

📸 Sharing the joy from our recent gathering! Unforgettable moments captured in these photos. Thank you all for your support and special shout-out to Sheikh Al'amin Abdurrashid for his inspiring words. Let's cherish these memories together! ❤️🎉 .
Darul Arkam Millatu Ibrahim, Kano
Muhammad Badamasi Adam

✏️✏️✏️ Aliyu Yahya Ɗorayi

Address

BUK Old Site And Jambulo Second Gate
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Arkam College 2017 Candidate Old Students posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category