Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an

Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an, Education, Kano.
(2)

Free 1-Year Qur’an Memorization (15+ yrs) | Teach today, reward forever | Support students & build sadaqah jariyah | +2348100941467 | Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an (MSMR)

https://youtu.be/rHB0oyO62X4
23/07/2026

https://youtu.be/rHB0oyO62X4

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

https://youtu.be/vTwx1e8fDJM
23/07/2026

https://youtu.be/vTwx1e8fDJM

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

https://youtu.be/-x-PM4456MA
23/07/2026

https://youtu.be/-x-PM4456MA

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

Mustapha Lawan HamzaƊaya daga cikin ɗaliban Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'anYa zama Zakaran Gasar Mu...
23/07/2026

Mustapha Lawan Hamza
Ɗaya daga cikin ɗaliban Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an
Ya zama Zakaran Gasar Musabaƙar Alƙur'ani ta Jihar Jigawa
Izu 60 + Qira'at

23/07/2026

Suratu Yaseeen

Wannan hoto yana dauke da Babban Darasi Allah ya karawa rayuwa Albarka Ameen
23/07/2026

Wannan hoto yana dauke da Babban Darasi
Allah ya karawa rayuwa Albarka Ameen

Tsofaffin Daliban Mu'assasah kuma Gwaraza a Bangaren Musabaqa Gwani Bukhari Sunusi Idris Gwani Mustapha Lawan Hamza Alla...
23/07/2026

Tsofaffin Daliban Mu'assasah kuma Gwaraza a Bangaren Musabaqa

Gwani Bukhari Sunusi Idris
Gwani Mustapha Lawan Hamza

Allah ya karawa rayuwa Albarka

Alhamdulilla Ɗaya daga cikin Tsohon Ɗaliban Mu'assasah Gwani Mustapha Lawan Hamza ya zama Gwarzon Musabaqar Danfodiyo ta...
23/07/2026

Alhamdulilla
Ɗaya daga cikin Tsohon Ɗaliban Mu'assasah Gwani Mustapha Lawan Hamza ya zama Gwarzon Musabaqar Danfodiyo ta Jihar Jigawa wanda hakan ya bashi damar zama dan takarar da zai wakilci Jihar Jigawa a Musabaqar Kasa ta Danfodiyo

Idan baku manta ba akwai daliban wannan makaranta da dama wadanda s**a shahara a bangaren Musabaqa

A shekarar 2024 akwai Dalibin Mu'assasah Gwani Bukhari Sunusi Idris wanda ya zama Gwarzon Musabaqar Kasa ta Danfodiyo

A shekarar 2025 akwai Dalibar Mu'assasah Gwana Hafsa Muhammad Sada ta zama Gwarzuwa ta Musabaqar Danfodiyo ta kasa

Yanzu kuma ga Gwani Mustapha Lawan Hamza yana shirin wakiltar jihar Jigawa shima kuma daga wannan makaranta

Muna godewa Allah bisa wannan babbar Ni'ima Allah ya jikan Khalipha Allah ya jaddada rahama a gareshi, Allah ya sakawa jagororin wannan makaranta da malamanta baki daya

https://youtu.be/2aucN-NGjq4
22/07/2026

https://youtu.be/2aucN-NGjq4

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

22/07/2026

Talqini Ga Dalibai

Address

Kano
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an:

Shortcuts

Share

Category