Muyi za6e lafiya batare da mun tada hankali ba.
Tarauni Consultative Youth Forum
Progress, peace and service to humanity is the bedrock of the Forum AIMS AND OBJECTIVES
1. To foster peace, tolerance and unity among humanity in general.
4.
To foster co-operation and mutual under standing between members and general public.
2. To uplift the general welfare of the members and other people in need.
3. To mobilize and encourage people towards self actualization.
5. Progress, peace and service to humanity shall be the bedrock of the Forum.
6. To assist in propagation of Islamic and western as well as the scientific education as m
Assalamu Alaikum.
Ina so zanyi amfani da wannan dama inyi kira ga Matasanmu domin Tunatar damu baki daya.
Wannan rayuwa bata da tabbas, sannan a koda yaushe mu ringa gujewa bin zuciya idan zamu aikata wasu ayyukan.
Mu taimaki Rayuwarmu, mudaina Shaye-Shaye, Mu daina aikata duk wasu halaye marasa kyau.
Mu nemi Ilimin Addini da Ilimin Boko.
Allah ya sa mudace.
08/02/2016
SSCE (NECO) SCHOLARSHIP
Assalamu Alaikum.
Muna masu godiya ga Allah (madaukakin sarki) bisa ni'imar da yayi mana wadanda bazasu kirgu ba.
Tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyen Halitta, Annabi Muhammad (S.A.W).
A yau mun samu nasarar fara biyawa dalibai 'yan asalin karamar hukumar Tarauni kudin jarabawar NECO, sakamakon faduwa jarabawar "Qualifying", sannan kuma kasancewarsu Marayu ko kuma marasa karfi, idan har ba a kawo musu dauki ba, karatunsu zai iya salwanta.
Makarantun da a yau Litinin 8/2/2016 muka samu zuwa sun hada da GSS SABUWAR KOFA, GSS GYADI-GYADI, GSS ADO GWARAM zoo rd, da S.A.S.
Muna sa ran gobe 9/2/2016 zamu GGSS FATIMA MUHAMMAD, GSS KUNDILA, RUMFA COLLEGE da kuma GSS UNGUWA UKU.
Zamuyi amfani da wannan dama domin godewa:
ALH. AMINU AHMAD MAI TAYA shugaban kamfanin TIAMIN MULTI SERVICES GLOBAL LTD.
ALH. SHU'AIBU SULE.
EGNR. SULAIMAN SANI (FORMER WRECA MD)
Da duk wanda ya ke bawa wannan kungiya taimakon Shawara, kudi da duk wani abu da zai kawowa Al'ummar Karamar Hukumar Tarauni cigaba.
Allah ya saka muku da mafificin alkhairi, Allah ya albarkaci zuri'a, Allah ya kara arziki.
Sign:
Chairman TARAUNI CONSULTATIVE YOUTH FORUM
07038282718
And
Secretary General TARAUNI CONSULTATIVE YOUTH FORUM
07036923803
ASSALAMU ALAIKUM.
Kamar yadda ya gabata a shekarar da ta wuce ta 2015, mun samu nasarar biyawa Dalibai 27 Maza da Mata kudin daya daga NECO ko WAEC, sakamakon faduwarsu jarabawar QUALIFYING, sannan 'yan asalin karamar hukumar Tarauni.
Wannan shekarar lamarin yazo da matsaloli wadanda suke neman fin karfin tanadinmu, amma insha Allah muna fatan zamu ninka adadin Daliban da muka biyawa a shekarar da ta wuce.
Allah yabamu sa a.
Barkanmu da Safiyar wannan Litinin 26/10/2015
23/03/2015
please stay away from election and post-election VIOLENCE
01/03/2015
may you do GOOD and not evil.
may you find forgiveness for yourself and FORGIVE others.
may you SHARE freely, never taking more than you give.
24/02/2015
SCHOLARSHIP
Alhamdulillah. zuwa wannan rana zamu iya cewa wannan gida ya samu nasarar biyawa yara 'yan asalin Karamar Hukumar Tarauni marasa gata da kuma marayu kudin Jarabawar Qualifying da s**a fadi, a makarantu daban-daban, kuma maza da mata wanda adadinsu ya kai 27.
Muna kara godewa wadanda s**a Taimaka da shawara ko aljihunsu wajen ganin wannan abin alkhairi ya tabbata.
Burinmu shi ne samun al'umma ta gari ta hanyar samun MATASA masu ILIMI dakuma DOGARO da kai.
Allah ya Taimaki Karamar Hukumar Tarauni
Allah ya taimaki Jahar Kano
Allah ya taimaki Kasarmu ta Nigeria baki daya.
Sa hannun Shugaba MASHHUD ABDULLAHI
da
Sa hannun Sakatare ABDULLAHI SALISU
22/02/2015
Welcome back MONDAY
Barkanmu da Hutun Karshen Mako.
Allah ya sadamu da Alkhairan dake cikin wannan sati da zamu shiga
Barkanmu da safiyar wannan Lahadi
Barkanmu da Hutun Karshen Mako.
Allah ya sadamu da Alkhairan dake cikin wannan sati da zamu shiga
Click here to claim your Sponsored Listing.