76 Karatun Littafin Alfawa`id
Tare Da Prof Muhammad Sani Umar R Lemo OON
Daga Masallacin Sabowar Jami`ar Bayaro Kano
Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo
This is the official page of Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, a distinguished academic scholar, Renowned Hadith Scholar, and Imam.
For more information: www.drmsanirijiyarlemo.net/tarihin_malam About
Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo is a distinguished Academic Scholar, renowned Hadith Scholar, Muslim Cleric, Imam, and the Director of Centre For Islamic Civilization And Interfaith Dialogue, BAyero University Kano. With an unwavering dedication to fostering understanding and promoting harmony among diverse religious communi
An Fi Samun Zaman Lafiya A Aure Idan Halayya S**a Zo Ɗaya
97 Karatun Littafin
الفرق بين الحق و البطلان
Prof Muhammad Sani Umar R Lemo OON
Daga Masallacin Markaz Imamul Bukhari Rijin Zaki Kano.
Wani Ba Ya Amsar Aure Idan Wakilin Ango Ba Ya Nan Sai Da Izinin Ango.
07 Littafin Al-Muntaqa Ibnil Jarud
Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo OON
Masallacin Al-Ikhlas Sharada Phase I Kano
Yin Afuwa Shi Ya fi
267 Attajreedus Sareeh Prof Muhammad Sani Umar R Lemo OON
Daga Masallacin Usman Bn Affan Kano
25/04/2026
Zaman Kwamitin Ilimi Zama Na (63)
Prof. Muhd Sani Umar R/lemo Academic Forum.
المنتدى العلمي للأستاذ الدكتور محمد الثاني عمر حفظه الله
Kwamitin Ilimi, wanda ya ke gudana karkashin jagorancin Babban Malaminmu Prof. Muhammad Sani Umar R/lemo (Hafizahullah) Kamar yadda aka saba duk wata, a yau Asabar (25-04-2026) ya zauna zamansa na (63) domin tattaunawa a kan mabanbantan ayyukan da ya saba gabatarwa.
Kwamitin ilimi (Prof. Muhd Sani Umar R/lemo Academic Forum) yana gabatar da mabanbantan ayyuka na harkokin da'awa da ilimintarwa na Prof. Muhammad Sani Umar R/lemo (Hafizahullah)
Mai Rubutu:
Musa Muhammad Dankwano
Sakataren Kwamitin Ilimi Na Prof. Muhd Sani Umar R/lemo.
106 Tafsir Surah Ali Imran Aya 156 Prof Muhammad Sani Umar R Lemo OON
Daga Masallacin Usman Bn Affan Kano
Khudabar jumaah Mai taken Tsoron Allah Ta'ala (2
Gabatarwa Prof, Muhd sani umar Rijiyar Lemu
Daga Masallacin Jumaah Na Al Ikhlas islamic center
22/04/2026
22/04/2026
Assalamu alaikum wa Rahmatullah
InshaAllah Jibi Juma’a 6/11/1447-24/4/2026 za a dawo Tafsirin Gadon Kaya, daga nan kuma an dawo dukkan Darussan Malaminmu Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo
Sanarwa daga PRO Sautul Haqq
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Address
Kano
700252