Assalafiyyah manhaj hayat

Assalafiyyah manhaj hayat Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Assalafiyyah manhaj hayat, Education, Yola Qrts, Kano.

10/06/2024

Kimiyya a musulunci

Dk Kabir Asgar Hafizahullah

06/06/2024

AKIDAR SOPHISM

SHEIKH MUHAMMAD SANI BIRNIN KUDU

29/05/2024

MANHAJIN MU

SHEIKH MUHAMMAD AUWAL ALBANY ZARIA RAHIMAHULLAH

27/05/2024

MAKALEWA MALIKIYYA

Dr Muhammad sani Birnin kudu Hafizahullah

26/05/2024

WASIYYAR IBNUL QAYYIM
Ibnul Qayyim (RahimahulLah) Yana cewa:

Ya kai wanda ke nufin ya gama da duniya lafiya
Zo ka saurari zancen wanda ke nufin taimaka maka da nasiha
Ka dage wajen riƙo da wahayi a dukkan al'amuranka
Ka bai wa Qur'ani da Sunnar Manzon Allah kariya
Wajen kafa hujja, ka yi riƙo da Qur'ani kamar yadda soja ke riƙo da bindigarsa
Ka yi haƙuri ka kuma jure wajen aiki da Qur'ani da Sunnah
Lallai ka sani, Qur'ani da Sunnah sune makamanka
Ka yayata ambaton abin da ya inganta daga Manzon Allah (SAW)
Kar ka damu da ƙarancin mataimaka ko yawan magauta
Allah ya yi alƙawarin taimakon addininsa da littafinsa
Sannan kuma Allah shine majiɓincin al'amarin bayinsa.

Dr Kabir Asgar

25/05/2024

Ibn taimiya Rahimahullah

Sheikh Albany Zaria Rahimahullah

23/05/2024

Bismillah

Address

Yola Qrts
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assalafiyyah manhaj hayat posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Assalafiyyah manhaj hayat:

Shortcuts

Share

Category