04/03/2025
SANARWA!
Gobe Talata huɗu ga watan Ramadhan na shekarar 1446A.H in sha Allahu Malama Zainab Ja'afar Mahmud za ta fara gabatar da tafsirin Al-ƙur'ani mai girma a masallacin Uthman Bin Affan da ke unguwar Gadon Ƙaya, Kano kamar yadda aka saba.
Ana gabatar da tafsirin ne a watan Ramadhan mai alfarma a kullum ban da ranar Juma'a, da misalin ƙarfe 9:30 na safe.
Kamar yadda za a dinga kallon tafsirin kamar haka:
TikTok- Live.
YouTube- 9:00 na dare.
Facebook: 4:30 na asuba.
Ga masu bukatar audio kuma za su samu a kafar Telegram da kuma website na Darulfikr da Daawatulhaq.com
Dukka a shafukan masu ɗauke da sunan Malama, za mu sanya link a comment.
Sanarwa:
Al-afaf Media
Ismail Abdullahi minister
Director
Golden-future collage of science and technology
07047223435