Nisa'u fa sai kwaleman kitchen ake, kin kwaleme naki Koko sammakal. Allahumma balighna Ramadan
Sharubutu’s Ventures
Enterprenuer
Registered with CAC
Household items/Funitures/Kitchen appliances
Kano nation wide delivery
08038535998
12/02/2026
A sanda nayi tallan masa pan mai brush 14k wasu da dama dauka suke content ne 14k pa nace EH siya shine zai tbbtr maki da asalin Gskyr ko ba haka ba?Masu sari ku sara ku kara naku ko yaya ne riba halal ce,masa pan sun shirya tsab sai garin ANADARIYA BEBEJI L.G.A kano MADINAR Nigeria 😍
Ngd FACEBOOK FAM 🥲😍
NGD AL’UMMA masu mika mana yadda akan kudin su ba tare da kun sanmu/ganinmu ba🙏🏻
Akwia masa pan available 14k
Kano
08038535998
Muna tura kaya ko’ina cikin Aminci in sha Allah
su
10/02/2026
Ki kyautata wa gidanki, domin gida mai kyau yana ƙara natsuwa.
Kitchen appliances masu inganci suna nan a shirye.
Order yanzu – a kawo maki
Duka biyun 3500
Kano
08038535998
24/01/2026
Available at kano
08038535998
Manyan bucket ne kowa yasan kudinsu a kasuwa amma basu da yawa zamu saida muku su
5500 duka set din yana zuwa
1Ltr
2ltr
5ltr
9ltr
Alla affordable price 👌 5500 kida kika Sara kece da riba basa taba kwantai bucket din nan
17/01/2026
Assalamu alaykum
Barkan mu da safiyar asabar 17/01/2026
https://wa.me/message/ARDMFHMO2CNMH1
12/01/2026
Ke suke jira hajiya da kudin ki 8k
Zaki mallaka naki
Kano
08038535998
I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
21/12/2025
Da dubunki sha bakwai zaki mallaki wagga kular abinci mai 2
Eh Ina sane 17k nace in hada maki da leda kyauta sannan inyi maki gdy
Kano
08038535998
21/12/2025
Kore!!!! Kala mai Sanyayya zuciya da saka murmushi a fuskokin mamalakan ta
Gwari gwari Kalar ta hau da cokalin
Kuma Ragowan kalolin sun hau sosai da spoons din
Location Kano
Muna turawa ko’ina cikin Aminci da
08038535998r
Click here to claim your Sponsored Listing.