Sharubutu’s Ventures

Sharubutu’s Ventures Enterprenuer
Registered with CAC
Household items/Funitures/Kitchen appliances
Kano nation wide delivery
08038535998

12/02/2026

Nisa'u fa sai kwaleman kitchen ake, kin kwaleme naki Koko sammakal. Allahumma balighna Ramadan

A sanda nayi tallan masa pan mai brush 14k wasu da dama dauka suke content ne 14k pa nace EH siya shine zai tbbtr maki d...
12/02/2026

A sanda nayi tallan masa pan mai brush 14k wasu da dama dauka suke content ne 14k pa nace EH siya shine zai tbbtr maki da asalin Gskyr ko ba haka ba?Masu sari ku sara ku kara naku ko yaya ne riba halal ce,masa pan sun shirya tsab sai garin ANADARIYA BEBEJI L.G.A kano MADINAR Nigeria 😍
Ngd FACEBOOK FAM 🥲😍
NGD AL’UMMA masu mika mana yadda akan kudin su ba tare da kun sanmu/ganinmu ba🙏🏻
Akwia masa pan available 14k
Kano
08038535998
Muna tura kaya ko’ina cikin Aminci in sha Allah


su

Ki kyautata wa gidanki, domin gida mai kyau yana ƙara natsuwa.Kitchen appliances masu inganci suna nan a shirye.Order ya...
10/02/2026

Ki kyautata wa gidanki, domin gida mai kyau yana ƙara natsuwa.
Kitchen appliances masu inganci suna nan a shirye.
Order yanzu – a kawo maki
Duka biyun 3500
Kano
08038535998

Available at kano 08038535998Manyan bucket ne kowa yasan kudinsu a kasuwa amma basu da yawa zamu saida muku su5500 duka ...
24/01/2026

Available at kano
08038535998
Manyan bucket ne kowa yasan kudinsu a kasuwa amma basu da yawa zamu saida muku su
5500 duka set din yana zuwa

1Ltr
2ltr
5ltr
9ltr

Alla affordable price 👌 5500 kida kika Sara kece da riba basa taba kwantai bucket din nan

Ke suke jira hajiya da kudin ki 8kZaki mallaka naki Kano 08038535998
12/01/2026

Ke suke jira hajiya da kudin ki 8k
Zaki mallaka naki
Kano
08038535998


26/12/2025

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sharubutu’s Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share