28/04/2023
๐๐๐๐ฎ๐น๐ฎ๐บ๐ ๐๐น๐ฎ๐ถ๐ธ๐๐บ
๐ ๐๐ป๐ฎ ๐๐ถ๐๐ฎ ๐ธ๐ผ๐๐ฎ ๐ณ๐ฎ๐๐ฎ๐ป ๐ฎ๐น๐ธ๐ต๐ฎ๐ถ๐ฟ๐ถ, ๐ฑ๐ฎ๐ณ๐ฎ๐๐ฎ๐ป ๐ฑ๐๐ธ ๐ธ๐๐ป๐ฎ ๐ป๐ฎ๐ป ๐น๐ฎ๐ณ๐ถ๐๐ฎ.
๐๐ป๐๐ต๐ฎ๐๐น๐น๐ฎ๐ต ๐ด๐ผ๐ฏ๐ฒ ๐๐๐ฎ๐ฏ๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐บ๐ ๐ฑ๐ผ๐ฟ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ ๐ธ๐ฎ๐ฟ๐ฎ๐๐๐ป ๐บ๐ ๐ป๐ฎ ๐ง๐ฒ๐น๐ฒ๐ด๐ฟ๐ฎ๐บ ๐ด๐ฟ๐ผ๐๐ฝ ๐ฏ๐ฎ๐๐ฎ๐ป ๐ต๐๐๐๐ป ๐๐๐๐บ๐ถ ๐ฑ๐ฎ ๐บ๐๐ธ๐ฎ๐ท๐ฒ. ๐๐ผ๐๐ฎ ๐๐ฎ ๐ธ๐ฎ๐๐ฎ๐ป๐ฐ๐ฒ ๐ข๐ป๐น๐ถ๐ป๐ฒ ๐ฎ ๐น๐ผ๐ธ๐ฎ๐ฐ๐ถ๐ป ๐๐ฎ.
๐ ๐ถ๐ฑ๐ฑ๐น๐ฒ ๐๐น๐ฎ๐๐ = ๐ต:๐ฌ๐ฌ๐ฝ๐บ
๐ฃ๐ฟ๐ฒ-๐ฏ๐ฎ๐๐ถ๐ฐ ๐๐น๐ฎ๐๐ = ๐ต:๐ฏ๐ฌ๐ฝ๐บ
๐๐ฎ๐๐ถ๐ฐ ๐๐น๐ฎ๐๐ = ๐ต:๐ฏ๐ฌ๐ฝ๐บ
๐๐ป๐๐ต๐ฎ๐๐น๐น๐ฎ๐ต ๐ธ๐ฎ๐ฟ๐ฎ๐๐ ๐๐ฎ๐ถ ๐ฐ๐ถ๐ด๐ฎ๐ฏ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ ๐๐๐๐ฎ ๐ฑ๐ฎ๐ด๐ฎ ๐ด๐ผ๐ฏ๐ฒ.
04/03/2023
๐๐ญ๐จ๐ญ๐จ๐ช๐ ๐ฆ๐จ๐ก ๐ญ๐๐ ๐ ๐๐จ๐๐ ๐จ๐๐จ
Kamar yadda muka fada a baya cewa zamu dauki yan ajin farko (wato Pre-basic) masu koyon rubutu da karatu da kuma yan aji na biyu (wato Basic) ga masu jin Turanci kuma basa iya mayarwa.
Bayan duba ga application na dalibai yasa muka samar da aji dan tsakiya, wanda yafi Pre-basic kuma bai kai Basic ba, muka kirashi da Middle Class. Wanda duk dalibin daya dace da ajin toh yaga kansa a ciki yau.
Muna addu'ar Allah yasa mu fara karatu a sa'a kuma mu amfana dashi, Ameen
โ๏ธ
04/03/2023
๐๐๐๐ฎ๐น๐ฎ๐บ๐ ๐๐น๐ฎ๐ถ๐ธ๐๐บ
๐ ๐๐ป๐ฎ ๐บ๐ฎ๐ถ ๐ณ๐ฎ๐ฟ๐ถ๐ป๐ฐ๐ถ๐ธ๐ถ๐ป ๐๐ฎ๐ป๐ฎ๐ฟ ๐ฑ๐ฎ๐ธ๐ ๐ฐ๐ฒ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐ ๐ถ๐ป๐๐ต๐ฎ๐๐น๐น๐ฎ๐ต ๐๐ฎ๐บ๐ ๐ณ๐ฎ๐ฟ๐ฎ ๐ด๐๐ฑ๐ฎ๐ป๐ฎ๐ฟ ๐ฑ๐ฎ ๐ธ๐ฎ๐ฟ๐ฎ๐๐ ๐ธ๐ฎ๐บ๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐ฑ๐ฑ ๐บ๐๐ธ๐ฎ ๐ฎ๐น๐ธ๐ฎ๐๐ฎ๐ฟ๐๐ฎ ๐ฎ ๐ฏ๐ฎ๐๐ฎ ๐ด๐ฎ ๐ฑ๐๐ธ ๐๐ฎ๐ป๐ฑ๐ฎ ๐๐ฎ ๐ฐ๐ถ๐ธ๐ฎ ๐๐ต๐ฎ๐ฟ๐ฟ๐๐ฑ๐ฎ๐ป ๐๐ฎ๐บ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ๐น๐ถ๐ฏ๐ถ๐ป ๐บ๐.
๐๐ฎ ๐ฑ๐๐ธ ๐๐ฎ๐ป๐ฑ๐ฎ ๐๐ฎ ๐ฐ๐ถ๐ธ๐ฒ ๐ณ๐ผ๐ฟ๐บ ๐ธ๐๐บ๐ฎ ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐ป๐ฎ๐ฟ ๐ฑ๐ฎ๐บ๐ ๐๐ฎ๐ฟ๐ฒ ๐ฑ๐ฎ ๐๐๐ฟ๐ผ ๐ฑ๐ฎ ๐๐๐ป๐ฎ๐ป๐๐ฎ ๐ต๐ฎ๐ธ๐ถ๐ธ๐ฎ ๐บ๐๐ป ๐ฏ๐ฎ๐๐ต๐ถ ๐ฟ๐ฒ๐ด๐ถ๐๐๐ฟ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป ๐ป๐๐บ๐ฏ๐ฒ๐ฟ ๐๐ฎ๐ฑ๐ฑ๐ฎ ๐ต๐ฎ๐ธ๐ฎ๐ป ๐ฐ๐ฒ ๐๐ฎ๐ฏ๐ฏ๐ฎ๐ฐ๐ถ๐ป ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐บ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ๐น๐ถ๐ฏ๐ถ.
๐๐ฎ ๐๐ฎ๐ป๐ฑ๐ฎ ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐บ๐ ๐ฟ๐ฒ๐ด๐ถ๐๐๐ฟ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป ๐ป๐๐บ๐ฏ๐ฒ๐ฟ ๐ฑ๐ถ๐ป๐๐ฎ ๐ธ๐๐บ๐ฎ ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐ฏ๐ฏ๐ฎ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐ป๐ฎ ๐ฑ๐ฎ ๐ง๐ฒ๐น๐ฒ๐ด๐ฟ๐ฎ๐บ ๐ฎ ๐๐ฎ๐๐ฎ๐ฟ๐๐ฎ ๐๐ผ ๐๐ฎ๐ฏ๐ฏ๐ฎ๐ ๐๐ฎ๐ถ ๐๐๐ถ๐ป๐ฐ๐ถ ๐ธ๐ฎ๐ป๐๐ฎ ๐ฎ ๐ฐ๐ถ๐ธ๐ถ๐ป ๐ฎ๐ท๐ถ๐ป๐๐ฎ.
๐ฆ๐ฎ๐ป๐ฎ๐ฟ๐๐ฎ ๐ด๐ฎ ๐ฑ๐๐ธ ๐๐ฎ๐ป๐ฑ๐ฎ ๐ฏ๐ฎ๐ถ ๐ธ๐ฎ๐ฟ๐ฎ๐๐ฎ ๐ฐ๐ถ๐ธ๐ฒ ๐๐ต๐ฎ๐ฟ๐ฟ๐๐ฑ๐ฎ ๐ฏ๐ฎ ๐๐ผ ๐๐ฎ๐๐ถ ๐ธ๐ผ๐ธ๐ฎ๐ฟ๐ถ ๐๐ฎ ๐ฐ๐ถ๐ธ๐ฎ.
๐ฌ๐ฎ๐ ๐ถ๐ป๐๐ต๐ฎ๐๐น๐น๐ฎ๐ต ๐ธ๐ฎ๐ฟ๐ฎ๐๐ ๐๐ฎ๐ถ ๐ณ๐ฎ๐ฟ๐ฎ ๐๐๐๐ฎ ๐ธ๐ฎ๐บ๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐ฑ๐ฑ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ๐น๐ถ๐ฏ๐ฎ๐ป ๐ฑ๐ฎ ๐๐๐ธ๐ฎ ๐ฐ๐ถ๐ธ๐ฎ ๐๐ต๐ฎ๐ฟ๐ฟ๐๐ฑ๐ฎ ๐๐๐ธ๐ฎ ๐๐๐ถ๐ป๐ฐ๐ถ ๐ธ๐ฎ๐ป๐๐ ๐ฎ ๐๐น๐ฎ๐๐ ๐ฑ๐ถ๐ป ๐ฑ๐ฎ๐๐ฎ ๐ฑ๐ฎ๐ฐ๐ฒ ๐ฑ๐ฎ๐๐
19/02/2023
Dama Ga Duk Wanda Ya Samu Registration Number Dinsa.
Ga duk wanda ya cike form da muka bayar kuma aka tabbata ya cike ka'idodin shiga ajin daya nema, an tabbata an bashi registration number wanda itace shaidar cewa ya samu admission ya zama cikakken dalibai mai yanci. Duk wanda ya cike form kuma baiga an turo masa da form ba toh yayi hakuri bai cika ka'idar da ake nema ba.
Ga duk wanda yake da registration number da muka bayar yana da damar bada sunan mutum biyu masu matsala irin tasa domin suma a basu admission number kuma su samu damar zama dalibanmu k**ar shi.
Wannan damace kadai ga wanda yake da Registration number yanzu haka.
Muna kara taya wanda s**a samu wannan dama murna. Allah yasa karatun da zasuyi ya amfanesu duniya da lahira Ameen.
19/02/2023
Sanarwa Game da Lokacin Fara Karatu
Mun daga lokacin fara karatu dubaga korafi da muka samu daga masu sha'awar shiga da yawa wajen cike form da masu kokarin bude gmail sai kuma masu neman sanya manhajar Telegram a wayoyinsu.
Sannan kuma akwai batun zaben kasa da zai gabata kwanakin nan. Hakan yasa mukayi nazari da duba akan hakan muka kara makonni biyu domin fara karatu wato bayan zabe da sati daya. Wanda ya k**a Ranar Asabar 4/3/2023
Wannan damace ga duk wanda bai cike form kuma yana sha'awar shiga tsarin Koyon Turanci Kyauta da muka ambata ga matakai biyun da muke bukata a yanzu (wato masu koyon Turanci daga farko) sai masu koyo daga mataki na biyu (wato wayanda s**a iya karatu da rubutu, suna jin Turanci amman basa iya magana dashi ko maida amsa) da suyi kokari su nememu ta Whatsapp a wannnan number 08074161966 kafin mu rufe.
A yanzu haka an daga ranar rufe registration zuwa karshen watannan wato ranar Talata 28/2/2023.
Mungode.
18/02/2023
Asslamu Alaikum
Ayi hakurin shiru da aka jimu yau. Hakan ya faru ne sak**akon aiki dake gabanmu na duba applications din da aka cike sannan da bada registration number ga wayanda s**a cike kuma s**a cancanta, aikin da mukeyi ba dare ba rana.
A yanzu haka, duk wanda baiga registration number dinsa ba kuma bayan yasan ya cike to ya tuntube ta whatsapp a number da ya cike form (08074161966).
InshaAllah gobe da safe zamuyi sanarwa dangane da karatu da kuma daukan dalibai da mukeyi a halin yanzu.
Mungode ๐
โ๏ธ
15/02/2023
Assalamu Alaikum
Muna kara tunatar daku registration dake kanyi a halin yanzu haka. Ga masu bukatar Koyon Turanci mataki biyun farko, wato:
(1) Wanda bai iya karatu da rubutu ba
(2) Masu jin Turanci basa iya mayarwa. Ko kuma sunaji ba sa sosai ba.
Duk wanda yasan yana da daya daga cikin irin wannan to yayi gaggawar cike form kafin a rufe.
Ga mai bukata ya neme mu ta whatsapp a wannan number
๐
08074161966
Sannan dalibi ya tabbata yana da G-mail, WhatsApp da Telegram.
Bissalam ๐
13/02/2023
An fara!
Assalamu Alaikum.
๐Daga yanzu inshaAllah mun fara yin registration na sabbin daliban da zamu dauka domin koyon Turanci daga matakin farko dana biyu. Don Allah idan mutum yasan ya iya kwarewa yake sonyi toh yayi hakuri, inshaAllah suma muna zuwa kansu nan gaba.
๐Ta whatsapp kawai za'a neme mu a wannan number da muka bayar a kasa. A kiyaye, banda kira ๐(08074161966)
Kuma a tabbata idan an kammala cike form a danna "Submit" ta hakane sakon ku zai zo.
๐Kuna iya sanarwa da yanuwa da abokai masu irin wannan matsalolin a Turanci domin su shiga.
๐Kuna iya yin sharing wannan sako domin yan uwa su samu damar shiga masu irin wannan matsalolin da muka ambata a Turanci.
Bissalam (Allah ya bawa masu rabo sa'a)
โ๏ธ
12/02/2023
Gobe ne fa!
Assalamu Alaikum!
Gobe inshaAllah da misalin karfe 8:00am (wato karfe takwas na safe zamu bada lambar da za'a neme mu kuma daga lokacin duk mai bukatar shiga zai nememu ta whatsapp domin yin register.
Muna bukatar duk wanda ya dau lamba yayi sallama tare da bayyana sunansa da ajin da yakeson shiga. Zamu gwadashi domin ganin cancantarsa. InshaAllah idan yayi nasara zamu bashi form ya cike.
Za'a rufe register ranar Juma'a 17/2/2023 da misalin 11:59pm (wato sha daya da hamsin da tara da dare)
11/02/2023
๐ Sanarwa 3/3 (wato ta uku cikin guda uku, wato sanarwa ta karshe)
Commencement of the class (Fara karatu)
(1) Zamu fara wannan karatun ranar Asabar 18/2/2023
(2) Karatun zai dunga zuwa a duk ranar Asabar da Lahadi.
(3) Lokacin Karatu:
-Pre-basic: 9:00pm - 9:30pm (Tara na dare zuwa tara da rabi na dare)
- Post-Basic: 9:30pm - 10:00pm (Tara da rabi na dare zuwa goma na dare)
(4) Idan an fara karatu
- Dole dalibi ya kasance Online a lokacin karatu.
-Zamu dunga yin attendance na karatu, idan dalibi ya rasa attendance guda biyu a jere, wato karatunsa na sati zamu cire shi.
- Zamu dunga bada assignment a duk ranar lahadi wanda za'aje aduba kuma a turo da amsarsa ta number din zamu bayar nan gaba domin turo assignment kadai a whatsapp.
๐Duk wannan tsarin munyi shine domin mutum ya maida hankali yayi karatu domin ya iya sosai.
#(karshe) zamuyi karin bayani zuwa gobe da safe
11/02/2023
๐ Sanarwa 2/3 (wato ta biyu cikin guda uku)
Registration (Ragista na dalibai wato tsarin daukan dalibai)
(1) Zamu bude free registration na daliban da zamu dauka a ranar Litinin 13/2/2023 da misalin karfe 8:00am (wato takwas na safe) zuwa ranar Juma'a 17/2/2023 da misalin 11:59pm (wato shadaya da hamsin da tara na dare)
(2) Yayin registration dole dalibi ya tabbata G-mail dinsa da whatsapp yana aiki.
-Zamu bada lambar waya a lokacin fara registration wato ranar Litinin din nan mai zuwa.
-Lambar ta whatsapp ce kawai, banda kira.
- Dalibi zai nememu ta lambar da muka bayar a whatsapp inda zamu bawa duk wanda ya nememu form ya cike bayanan sa bayan ya tsallake tambayoyin da za'ayi masa domin ganin cancantar sa a ajin daya dace.
- Zamu gwada dalibi muga ajin daya dace dashi. Idan baya cikin matakin ajin da muka ware zamuyi cancel din registration dinsa.
- Idan dalibi ya cancanta zamu bashi registration number daga baya. Kafin a fara karatu. Zamu turo masa da registration number dinsa ta whatsapp k**ar yadda ya cike form tanan.
daure a duba sauran guda dayan da zai gabata yanzu kuma na karshe
11/02/2023
๐ Sanarwa 1/3 (wato ta daya cikin guda uku)
Abu mafi muhimmanci da ya k**ata ku sani game da Free English Class da zamu fara:
(1) Masu matakin Koyon Turanci biyu zamu dauka.
(a) Masu fara koyo daga tushe (wayanda basu iya karatu da rubutun Turanci ba) wato "Pre-basic"
(b) Masu koyon Turanci daga tsakiya. (Wayanda s**a iya rubutu da karatun Turanci amman basa iya yin Turanci) Wasu sunaji basa iya mayarwa, wato "Basic"
(2) Dole dalibi/daliba da zamu dauka ya kasance yanada
๐ Active phone number (number waya mai aiki)
๐Active E-mail address (G-mail mai aiki)
๐ Telegram
๐ WhatsApp
daure a duba sauran guda biyun da zasu gabata yanzu