Malam Sani Salihu Sanka

Malam Sani Salihu Sanka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Sani Salihu Sanka, School, 123 sanka qtrs, Kano.

31/08/2026
Barkamu da shigowa wata Mai alfarma. Watan da alkhairi yacika duniya acikinsa. Allah ubangiji yabamu albarkar wannan wat...
22/08/2026

Barkamu da shigowa wata Mai alfarma. Watan da alkhairi yacika duniya acikinsa.

Allah ubangiji yabamu albarkar wannan wata.

Ina Mai amfani da wannan dama dan gayyatar Yan uwa masoya zuwa mauludinmu. Allah ubangiji ya karba mana

Insha allahu  da yardar allah yau zamu fara karatu A sabon masallacin dandalin turawa wanda zamu fara Gabatar da littafi...
05/05/2024

Insha allahu da yardar allah yau zamu fara karatu A sabon masallacin dandalin turawa wanda zamu fara Gabatar da littafin fiqhu mai suna ( حاشية العدوى)

Damisalin karfe 8 nadare. allah yabamu haske da ganewa

Address

123 Sanka Qtrs
Kano

Telephone

+2348086409290

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Sani Salihu Sanka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Malam Sani Salihu Sanka:

Shortcuts

Share