Wai ni kuwa wacce Matsala kuka sani Tun daga 1999 zuwa yanzu, wadda Masu mulkinmu s**a magance ta?
Misbahu A. Gama
Misbahu Abubakar Gama
This Man is here to distress and Oppress the fellow Nigerian.
Allah ka karya Shi.
Government School in Kano representing NorthWest in an exhibition at Abuja, defeated all the expensive private schools.
Meanwhile, Kano is reaching the sky.
"ورحمتى وسعت كل شىء."
الاعراف-156
WANNE ABU NE KUKE GANIN BE SHIGA WANNAN 'كل ' din ba?
A tafseerul-Dabari, ya kawo cewa masu taweeli suna yiwa Wannan Rahamar qaidi. Amma abun da ya shahara shine malaman tafseeri suna jinginawa wannan gabar (ayar) "الشمول والعموم"
Wannan maganar ba janta zanyi ba, domin tana da buqatar yanayi da dalilin da ze sa a ja ta, Kuma wannan ba aikin mu (dalibai bane) bane, aikin malamai ne.
Allah ka yafe mana.
Idan fa Allah ya yalwace ka da Ramarsa, duk me neman kayansa a hannunka se a biya shi daga rahamar Allah.
وماظنكم برب العلمين?
Allah ka lullube mu da Rahma.
Allah duk abun da muka nufa na alkhairi ka taimake mu akai.
Sabanin haka ka shiryar da mu akan barinshi.
Juma'at Mubarak!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano