08/01/2021

Mene Forex trade
Forex trade wata kasuwace da ake hada-hadar chanjin kudade na kasashen ketare kamar su:
America,
Japan,
England,
Canada,
Australia,
France,
Europe
da dai sauransu.
Sannan ita
wannanan kasuwa ba iyaka chanjin kudade kawai ake ba ana kasuwancin :
Gwal ( Gold ) ,
Danyen man fetur wato (crude oil) a turance ,
Silver ,
da dai sauransu.
Hallau dai ita wannan kasuwa mai al-barka itace kasuwa mafi girma a duniya wajen kawo kudi masu yawa a kankanin lokaci.
A kullum ana juya dollar a kalla trillion biyar ( 5 trilion dollar ) a kullum wanda a naira zai tashi kusan trillion 1800 naira .
Sannan ita wannan kasuwa ana gudanar da kasuwancin tane a cikin awanni ashirin da hudu wato ( 24 hours ) .
Sannan tana gudana a ranakun mako sau biyar a sati daga litinin zuwa juma'a, banda asabar da lahadi wato ( week end) .
Sannan kasuwar ana budeta ne ranar lahadi da karfe goma na dare 10:pm, kuma suna rufeta da karfe goma na daran juma'a 10:pm .
Wannan kenanan to idan mukayi duba da wannan karatu da ya gabata sai mu gane cewa , Forex trade na nuna mana cewa mu sayi kudin wata kasar musayar wa wata kasar.
misali ka bada euro a baka dollar.
Haka abin yake cikin sauki.
Akwai wani hanzari ba guduba
shi account na Forex trade yarabu Gida biyu
akwai wanda akesaka swap wato rba
akwai tsarikan da ake bi domin kawcewa wannan swap.
Shiga nan sai ka duba cikaken darasin please kuyi
Shere wa abokan arziki
https://www.nazeerukhan.com.ng/2020/10/fx-1.html
16/02/2020
30/07/2019
27/07/2019
19/07/2019
19/07/2019
19/07/2019
18/07/2019
18/07/2019
18/07/2019
18/07/2019
18/07/2019