Faruk umar mai kaulahi

Faruk umar mai kaulahi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Faruk umar mai kaulahi, Middle School, Kwana Hudu Layin Jafar Mai Photos Nassarawa Gama D, Kano.

BarkammuDa Wannan Rana Ta Juma'a
16/09/2022

BarkammuDa Wannan Rana Ta Juma'a

SHEIKH IBRAHIM MAQARI @46Kwararren Farfesa Malamin Addinin Islama A Duniya Babban Limamin Masallacin Abuja Sheikh Ibrahi...
15/09/2022

SHEIKH IBRAHIM MAQARI @46

Kwararren Farfesa Malamin Addinin Islama A Duniya Babban Limamin Masallacin Abuja Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari Hafizafullah Ya Cika Shekara Arba'in Da Shida (46) A Duniya.

Farfesa Sheikh Ibrahim Maqari Babban Malamin Islama, Jigo A Darikar Tijjaniyya Kwararren Farfesa Wanda Ya Wallafa Littatafai A Fannin Musulunci Da Zamantakewa A Islama, Farfesa Maqari Ya Haddace Littafai Kamar Alkur'ani Mai Girma, Sahihul Muslim, Sahihul Bukhari, Da Dubban Littafai Masu Tarin Yawa.

Farfesa Ibrahim Gogagge Ne A Ilimin Sanin Halayan Manzon Allah SAW Da Bayin Allah Waliyai, Ya Kasance Masanin Ilimin Fikhu, Nahwu, Balaga, Sira, Tawhid, Sauran Ilmomin Addinin Islama.

Muna Addu'an Allah Ya Kara Wa Maulana Farfesa Ibrahim Maqari Lafiya Da Daukaka, Ya Kare Shi Daga Sharrin Makiya. Amiin

Original car Charger
15/09/2022

Original car Charger

19/01/2019

Salam

Allah Ya Qarawa Annabi Wasila Da Fadila
04/12/2018

Allah Ya Qarawa Annabi Wasila Da Fadila

Allah ya Qarawa Annabi Daraja
25/11/2018

Allah ya Qarawa Annabi Daraja

Allah ya sa mu dace
11/06/2018

Allah ya sa mu dace

Ramadan Kareem
25/05/2018

Ramadan Kareem

Address

Kwana Hudu Layin Jafar Mai Photos Nassarawa Gama D
Kano
8694

Telephone

+2348131218781

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faruk umar mai kaulahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category