Ahababun Nabiyi S'A'W Group Daliban Shak Sama'Ela Yar Akw'a

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Ahababun Nabiyi S'A'W Group Daliban Shak Sama'Ela Yar Akw'a

Ahababun Nabiyi S'A'W Group Daliban Shak Sama'Ela Yar Akw'a Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahababun Nabiyi S'A'W Group Daliban Shak Sama'Ela Yar Akw'a, Tutor/Teacher, Yar akwa'a, Kano.

HAPPY MAULUD NABIYI                           👇                      S.   A.     W.                       🤲  🤲 🤲
26/09/2023

HAPPY MAULUD NABIYI
👇
S. A. W.
🤲 🤲 🤲

06/04/2023

MUHAMMADUR
RASULULLAH
S'A'W

HAPPY RMDN MUBARAK

18/10/2021
01/09/2019

AHABABUN NABIYI NAWA DAUKAKIN MISULMAI BAKI DAYA MURNAR SHIGA SABUWAR SHEKARA
HAPPY ISLAMIC NEW YEAR 1441

16/07/2019

GASKIYA INA CHIKIN FARIN CHIKI KASANCEWAR YAWAYTA MASOYAN DA NAGANI AGIDANNAN DA YAWA INA MAI KASKASTAN DAKAI WAJAN UBAN GIJI INA ROKANSA KAMAR YADDA YAHADAMU AGIDANNAN SABO DA FIYAYYAN HALITTA KHAIRUL KHALKI SAYYADI MUHAMMAFA RASULALLAHI S'A'W TO ALLAH YAKARA HADAMU AGABANSA SAYYADISSADATI MANXON ALLAH S'A'W WATO SAN KOWA INAD NACE KOWA INA NUFIN HALILTTA BAKI DAYANTA DA MAKAGIN HALITTAR
By autan ahababu nabiy S'A'W

25/05/2019

AHABABUN NABIYI S.A.W nawa kowa fatan alkhairi fatan ana axumi LFY ALLAH kar6i ibadu

16/05/2018

DOGARO NA ALLAH
JARINA RASULALLAHI
TAFAKKURI NA TIJJANI
HANGE NA JIYALI
NAXARI NA INYASI
GADARATA SHK SAMA'IL 'YAR AKWA SHEHU ABBAN SHEHGADARATA SHK SAMA'IL 'YAR AKWA SHEHU ABBAN SHEHU BA
ALLAH YAQARA JAGORANCHI NA NISAN KWANA MAI ANFANI DA YAWA ALFARMAR MAI ALFARMA SAYYADI MUHAMMADA RASULALLAHI (S'A'WALLAH YAQARA JAGORANCHI NA NISAN KWANA MAI ANFANI DA YAWA ALFARMAR MAI ALFARMA SAYYADI MUHAMMADA RASULALLAHI (S'A'W)

22/03/2018

Assalam alaikum baki dayan jama'ar wannan gida

16/01/2018

Dogarona ALLAH (S'W'A)
Jarina ANNABI MUHAMMAD (S'A'W)
Stanina Ashshek M.L sama'ela (R'A)
Hanyata Tijjaniya (R'A)

16/06/2017
Stira yarda martaba daukaka Falala budi arziqi aminci tausayiJinqan ALLAH (S'W'A) Sutabbata Agareku yaku mabiya wannan g...
26/05/2017

Stira yarda martaba daukaka Falala budi arziqi aminci tausayi
Jinqan ALLAH (S'W'A) Sutabbata Agareku yaku mabiya wannan gida
Bijahi nabiyi (S'A'W)

Ya ALLAH ina mai qasqantar da kaina agareka ina roqonka Don sunayanka starkakakku 99 wadanda mukasani dama wadanda bamu saniba kaikabarwa kanka saninsu don buwayarka don izzarka don jalalarka don kadaitakarka don darajar ANNABI MHMMD (S'A'W) agareka don soyayyar dakake yimasa dabakaiwa waninsa kokuwa shiwaye

dukkannin wani yanchi da arziqi da rahama da jinqai da gafara dadai sauran abubuwa dakakewa bayinka najinqai da rahama a wannan Wata na Ramadan mai girma da daraja da kaukaka da haske da falala da budi dadai Sauran muqamai da darajoji dakaiwa wannan wata dabakaiwau sauran watanni suba
Ya ALLAH kai mana

Kakimsa mana jin storonka achikin zuqatanmu kakiyayemu fadawa halaka ta hanyar yiwa waninka biyayya bakaiba ya ALLAH kakiyaye mana furuchinmu ganinmu jinmu
Bijahi nabiyi (S'A'W)


Tinatarwa daqarawa juna sani
Hadisi daga manzan ALLAH (S'A'W) stira da aminchin ALLAH su qara tabbata agareshi yace mala'ika jibirilu yace ALLAH ya la'anceshi Wanda watan Ramadan yazo har yawuce baiyi aiki Wanda za'a gafartamasaba
sai nace Ameen

HAPPY RAMADAN KAREEM MUBARAK
HAPPY FRIDAY KHAREEM MUBARAK

BY AUTAN A NABIYI (S'A'W)

Address

Yar Akwa'a
Kano

Telephone

+2348065265210

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahababun Nabiyi S'A'W Group Daliban Shak Sama'Ela Yar Akw'a posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category