02/04/2026
π§ π¦ π π₯ π π‘ π π π π π π¦ π π π‘ π π§ π¦ π π₯ π
"Wanda duk yazo da wani tsari da ya saΙa da tsarin Allah da ManzonSa, ka kyale shi da tsarinsa ka Ιauki tsarin Allah da Manzon Allah ο·Ί."
Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Hafizahullah
Sadik Abu Abdallah βοΈ
02-04-2026