Madrasatu Abi Bakri Nis Siddiq,Old Students' Association-MASOSA

Madrasatu Abi Bakri Nis Siddiq,Old Students' Association-MASOSA

Share

Manufarmu:"Inganta Ilimi da Tarbiyya" The official page of "MASOSA"

06/12/2025

Celebrating my 8th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Photos from Zauren Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Bauchi's post 22/08/2023
22/08/2023

SANARWA DAGA JIBWIS NIGERIA!

Ana sanar DA al'ummar musulmi cewa, wasu makiya Allah sunyi HAKIN Manyan akawun din kungiyar mu ta JIBWIS irin su 'Jibwis Nigeria Ng, Sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau', da Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna'.

Tabbas akwai makirci a wannan aika-aika da akayi, kasancewar fejunan sun samu tsaro da babu Wanda zai iya hakin akawun din. Amma masana suna kan tattaunawa da FACEBOOK da sauran su domin ganin fejunan sun dawo. Insha Allahu kuma zasu xawo nan kusa.

So ayi watsi da dukkan wani rubutu daga fejinan har zuwa lokacin da za'a shawo kan komi insha Allah.

Daga
Ibrahim Baba Suleiman

Photos from Madrasatu Abi Bakri Nis Siddiq,Old Students' Association-MASOSA's post 23/10/2021

HAPPENING NOW: As part of the school's extracurricular activities,we've organised an Entrepreneurial Skills session,to be taught by some of the students as well as the teachers, with effect from this week...

01/10/2021

•Ya*hudawa mutane ne da s**a shahara da talaucin zuci da tsananin kwaɗayi, kuma komai aka ba su ba sa Gamsuwa.

•Duk wani ƙarfi da ɗaukaka na zahiri da Ya*hduwa za su samu, to Allah (SWT) ya tabbatar da cewa, su a wajensa mutane ne ƙasƙantattu wulaƙantattu.

Fayyataccen Bayani 1/73-74

20/07/2021

تقبل الله منا و منكم صالح الأعمال😊🙏

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Kundila Maiduguri Road
Kano