Muftahu d dahiru

Muftahu d dahiru

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muftahu d dahiru, College & University, Rogo local government rinji kasuwar tuka, Kano.

17/12/2025

Masha allah

16/08/2023

ALHAMDULILAH : Kayan Abinci Sunfara Saukowa.

Yau Tsohuwar Masara a kasuwar Gundumar Pambegua Ana sayar da Ita akan naira Dubu talatin da biyar/shida 35/36 thousand naira

Sabuwar Masara naira Dubu Ashirin da Takwas/Tara
Allah ya h**e wa kowani magidanci abin da zaici da iyalansa

Ahmad
Copyed ✍️.

12/08/2023

Allah muna rokonka...Kabamu budi da halin da zamu iya taimakon Iyayen mu...Allah kasa mugama da duniya Lafiya...

Allah ka taimake mu akan aikinmu ameen.....Allah ka karawa Manzon ALLAH [S.A.W] Daraja ameen.

Yar tunatarwa ce da Addu'ah daga Fagen Wasanni

Photos from Muftahu d dahiru's post 12/08/2023

Adalci shiyake kawo Zaman lafiya, Zaman lafiya shiyake kawo cigaba.

Cigaba shiyake kawo abunyi, idan mutane s**a samu abunyi Basa tunanin fitina.

Jindadin wani baya rage naka, lafiya wani Bata cutar da Kai, Arzikin wani baya talauta ka.

To meye Na yin Hassadar?, Bayan Allah ya Riga ya rubuta komai Kuma shi yake Rabawa.

Mukiyaye Zuciyoyin mu, Hakan shi zai sa mu tausasa Wa Wanda ke kasa damu.

16/09/2022
02/09/2022

SEASON 5. In sha Allah yau Juma’at zai fara zuwar Muku. Karfe 8:30pm A kan Tashar Saira Movies dake kan YouTube. Sai karfe 9:00pm a Tashar AREWA24 Allah ka taimake mu da taimakon Ka 🤲 1Love Masoya 🙌❤️🌎

30/08/2022

🚨 Ɗan Wasan Barcelona Da Ƙasar Poland Shine Sama A Jadawalin Wanda Yafi Kowa Zura Ƙwallaye A Gasar La Liga Ta Sifaniya.

30/08/2022

🚨 Manchester United Ta Tabbatar Da Rabuwa Da Ɗan Wasan Bayan Ta Idan Har S**a Cimma Yarjejeniya Da Barcelona Akan Ɗaukar Barcelona Suna Buƙatar Siyar Da Ɗan Wasan Na Amurka Saboda Baya Cikin Tsarin Kocin Na Barcelona Xavi Hernandez. 🔴🔵🔴

[ Source Manchester United Echo ]

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Telephone

Address

Rogo Local Government Rinji Kasuwar Tuka
Kano