Masha allah
Muftahu d dahiru
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muftahu d dahiru, College & University, Rogo local government rinji kasuwar tuka, Kano.
16/08/2023
ALHAMDULILAH : Kayan Abinci Sunfara Saukowa.
Yau Tsohuwar Masara a kasuwar Gundumar Pambegua Ana sayar da Ita akan naira Dubu talatin da biyar/shida 35/36 thousand naira
Sabuwar Masara naira Dubu Ashirin da Takwas/Tara
Allah ya h**e wa kowani magidanci abin da zaici da iyalansa
Ahmad
Copyed ✍️.
12/08/2023
Allah muna rokonka...Kabamu budi da halin da zamu iya taimakon Iyayen mu...Allah kasa mugama da duniya Lafiya...
Allah ka taimake mu akan aikinmu ameen.....Allah ka karawa Manzon ALLAH [S.A.W] Daraja ameen.
Yar tunatarwa ce da Addu'ah daga Fagen Wasanni
12/08/2023
Adalci shiyake kawo Zaman lafiya, Zaman lafiya shiyake kawo cigaba.
Cigaba shiyake kawo abunyi, idan mutane s**a samu abunyi Basa tunanin fitina.
Jindadin wani baya rage naka, lafiya wani Bata cutar da Kai, Arzikin wani baya talauta ka.
To meye Na yin Hassadar?, Bayan Allah ya Riga ya rubuta komai Kuma shi yake Rabawa.
Mukiyaye Zuciyoyin mu, Hakan shi zai sa mu tausasa Wa Wanda ke kasa damu.
02/09/2022
SEASON 5. In sha Allah yau Juma’at zai fara zuwar Muku. Karfe 8:30pm A kan Tashar Saira Movies dake kan YouTube. Sai karfe 9:00pm a Tashar AREWA24 Allah ka taimake mu da taimakon Ka 🤲 1Love Masoya 🙌❤️🌎
30/08/2022
Barayi Sun Kashe Wani Matashi, Sun Dauke Babur Din Sa A Daura - Katsina Post Katsina Post ta samu labarin masu ƙwacen babur da hallaka wani matashi har lahira, matashin mai suna Saminu Lawal, an hallaka shi ne a daren ranar Laraba a wayewar garin ranar Alhamis a ƙaramar hukumar Daura ta jihar Katsina.
30/08/2022
🚨 Ɗan Wasan Barcelona Da Ƙasar Poland Shine Sama A Jadawalin Wanda Yafi Kowa Zura Ƙwallaye A Gasar La Liga Ta Sifaniya.
30/08/2022
Ɗan Gidan Gwamna El-Rufa'i Ya Caccaki ASUU, Ya Buƙaci Gwamnati Ta Soke Ta - Jakadiya Ɗan Gidan Gwamna El-Rufa’i Ya Caccaki ASUU, Ya Buƙaci A Soke Ta Bashir, daya daga cikin ‘ya’yan gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Litinin, ya bayyana kungiyar malaman jami’o’i…
30/08/2022
🚨 Manchester United Ta Tabbatar Da Rabuwa Da Ɗan Wasan Bayan Ta Idan Har S**a Cimma Yarjejeniya Da Barcelona Akan Ɗaukar Barcelona Suna Buƙatar Siyar Da Ɗan Wasan Na Amurka Saboda Baya Cikin Tsarin Kocin Na Barcelona Xavi Hernandez. 🔴🔵🔴
[ Source Manchester United Echo ]
30/08/2022
Mutum fiye da 25,000 ne s**a ɓace a Najeriya saboda rikici - ICRC
https://bbc.in/3R1rNOW
30/08/2022
ASUU za ta ci gaba da yajin aiki bayan hatsaniya a taron NEC - Mobile Media Crew Bayan shafe kwanaki 196 na ci gaba da aikin masana’antu, kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, za ta ci
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Culinary Team
Attire
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano