Ahbabu Rasulullah Kumbotso

Ahbabu Rasulullah Kumbotso Gida ne Domin Tsantsar Masoya Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam. Munayin Mauludi kuma Rera Yabo

24/04/2026
Kamar yadda bazaka iya kamo rana da hannunka ba, haka nima bazaka iya kamo ni a Soyayyar Manzon Allah ba.~Shiekh Ibrahim...
14/04/2026

Kamar yadda bazaka iya kamo rana da hannunka ba, haka nima bazaka iya kamo ni a Soyayyar Manzon Allah ba.

~Shiekh Ibrahim Inyass.

Kaunar Annabi Alaihissalam idan muka sakata agaba duk abinda ya damemu Allah sai ya warware mana.~Prof. Umar Sani Fagge.
13/04/2026

Kaunar Annabi Alaihissalam idan muka sakata agaba duk abinda ya damemu Allah sai ya warware mana.

~Prof. Umar Sani Fagge.

Duk wanda zai sawa dansa suna Muhammad sai ya kula wajen fadar sunan saboda sunan akwai daraja.~Prof. Umar Sani Fagge
13/04/2026

Duk wanda zai sawa dansa suna Muhammad sai ya kula wajen fadar sunan saboda sunan akwai daraja.

~Prof. Umar Sani Fagge

Duk yadda kake da zafi kan akidarka, ka tsaya ka fahimci wannan karatun, kada malamanka su kai ka ga halaka.‎‎Wasu sukan...
12/04/2026

Duk yadda kake da zafi kan akidarka, ka tsaya ka fahimci wannan karatun, kada malamanka su kai ka ga halaka.

‎Wasu sukan yi ƙarya su ce Shehu ya yi iƙirarin matsayin da ya wuce na ɗan adam ko kuma ya sanya kansa a matsayin da ya saba wa koyarwar Musulunci.

‎Akwai masu yi masa sharri suna cewa dukkan koyarwarsa bidi’a ce, alhali tushenta Alƙur’ani ne da Sunnar Manzon Allah (S.A.W).

‎Sukan ɗauki sashen maganarsa su yanke ta yadda za ta ba da ma’ana mara kyau, domin kawai su ɓata masa suna a idon duniya.

‎Wasu sukan ƙirƙiri maganganu su jingina su gare shi, suna cewa daga littattafansa ne, alhali bai taɓa faɗar hakan ba, kuma ba ya cikin sahihan rubuce-rubucensa.

‎Wasu kuma sukan yi zargin cewa ya zo ne don raba kan Musulmi, alhali tarihin rayuwarsa duka kira ne zuwa ga haɗin kai da ƙaunar juna.

‎Suna ƙoƙarin siffanta shi da abubuwan ƙarya domin rage darajarsa a zukatan matasa da masu tasowa.

‎An yi masa ƙage kan matsayinsa, ba mu yafe ba.

‎An yanke maganganunsa domin a ɓata masa suna, Allah zai bi mana haƙƙinmu.

‎An ƙirƙiri ƙaryar cewa koyarwarsa bidi’a ce, alhali duka Sunna ce.

‎An jingina masa littattafan da bai rubuta ba domin a yaudari mutane.

‎An siffanta shi da raba kan al’umma, alhali shi jagoran haɗin kai ne.

‎Duk wanda ya ce zai toshe hasken Shehu da bakinsa, Allah zai kunyata shi.

Duk wanda zai sawa dansa suna Muhammad sai ya kula wajen faɗar sunan saboda sunan akwai Daraja.
11/04/2026

Duk wanda zai sawa dansa suna Muhammad sai ya kula wajen faɗar sunan saboda sunan akwai Daraja.

Duk abin da mutum yake so a duniya, akwai ranar da zai rabu da shi. Amma soyayyar Manzon Allah (S.A.W) ita ce kaɗai jara...
11/04/2026

Duk abin da mutum yake so a duniya, akwai ranar da zai rabu da shi. Amma soyayyar Manzon Allah (S.A.W) ita ce kaɗai jarabtar da take kai mutum ga babban rabo a duniya da lahira.

Kamar yadda Shehu (R.A) ya faɗa, kowa da abin da aka jarabce shi da so. Shin kai mene ne naka babban burin a rayuwa?

17/03/2026

اللهم انك عفو تحب العفو فعف عنا

Ga mutanenfa sun dakko karatu
27/12/2025

Ga mutanenfa sun dakko karatu

Address

Kumbotso
Kano

Telephone

+2348091918104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahbabu Rasulullah Kumbotso posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ahbabu Rasulullah Kumbotso:

Shortcuts

Share

Category