02/02/2024
โข๐ฅ
โขLimamin Jaddada Tauheedi Na Africa allah yakarawa malam lapiya ameen
โข๐
Sunnah sak๐๐๐๐๐๐๐๐
Bidi'a sam
02/02/2024
โข๐ฅ
โขLimamin Jaddada Tauheedi Na Africa allah yakarawa malam lapiya ameen
โข๐
Ka taษa ji a GRA ana Wazifa?
Yo ita kanta wazifar ai talauci tasa sukeyi bawai don lada ba
04/12/2023
๐๐๐๐๐๐
22/11/2023
Allah ya taimaki malam๐๐
19/11/2023
FOLLOW
19/11/2023
18/11/2023
โShi Makirci ba ya cin kowa sai Ubangidansa, shi yasa duk inda za kai wa wani makirci to ka sani ฦarshensa a kanka zai faษi, ko kan iyalinka ko ษanka ko abin da yayi k**a da haka, amma sunnah ce na ALLAH, shi Makirci sai ya cinye ubangidansa da yayi shi.โ
~ Professor Isa Ali Pantami (Hafizahullah)
18/11/2023
โDuk Maฦabartan nan da kake Jin ana cewa ya cika, babu wani mutum ษaya da ya taษa bankwana da mutanen unguwarsu ya je ya kwanta, kowa kawai ya ganshi ne kwatsam, kai ma wallahi haka zaka samu kanka a wajen.โ
-Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)
https://t.me/Guruntumfans/207
18/11/2023
โAyi karatu cikin sauki kagane kuma a nishadantar dakai sai baban mu Fadilatul Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun.
โAllah yakarawa malam lafiya.
โBarka Da Safiya Sheikh๐ฅฐโฃ๏ธ