10/09/2025
Wannan ya cancanci yabo tabbas
English teacher and a linguist
10/09/2025
Wannan ya cancanci yabo tabbas
01/09/2025
Abubakar Balarabe
TAGWAYEN KALMOMIN MU A YAU SUNE....
*1. Sympathy* – Jin tausayin wani
*2. Empathy* – Shiga cikin halin da wani ke ciki da fahimtar yadda yake ji
Fassara:
- *Sympathy*: Jin tausayin wani saboda matsalarsa, amma ba tare da ka san yadda yake ji sosai ba.
*Misali:* “Na tausaya masa da gaske, amma ban san yadda hakan ke ji ba.”
- *Empathy*: Fahimtar yadda wani ke ji k**ar kai ne a halin, saboda ka taba fuskantar mak**ancin haka.
*Misali:* “Na san yadda yake ji, saboda nima na taba fuskantar irin wannan.”
Wadannan kalmomin suna k**a da juna yana da mahimmanci mu iya banbance su a cikin jimla.

*Misali:* “Na tausaya masa gaskiya, amma ban san yadda yake ji ba.”
- *Empathy*: Fahimtar yadda wani ke ji k**ar kai ne a halin, saboda ka taba fuskantar mak**ancin haka.
*Misali:* “Na san yadda yake ji, saboda nima na taba fuskantar irin wannan.”
Wadannan kalmomin suna k**a da juna amma yana da mahimmanci a san banbancin su a cikin jimla.
31/08/2025
Menene PEACE?
Menene TRANQUILITY?
Wadanann kalmomi ne masu danƙon zumunci.
Meaning in the comment section....
Mu koyi harshen turanci domin muma ya kasance ana damawa damu
Kalmar turanci da fassarar ta
Facial Expressions
bayani akan prepositions
Mu Koyi Turanci darasi akan English parts of speech
23/10/2023
Kalmar Mu a yau