Madinatul ahbab fi riyadhil Qur'an

Madinatul ahbab fi riyadhil Qur'an Madinatul ahbab fi riyadhil Qur'an Al elmu wattarber

Madinatul ahbab fi riyadhil Qur'an Tana daf da fara karatu sannan ana saida form awajajen dake jere cikin wannan hoton A...
18/12/2020

Madinatul ahbab fi riyadhil Qur'an Tana daf da fara karatu sannan ana saida form awajajen dake jere cikin wannan hoton Allah ya bamu Sa'a

24/11/2020

Assalamu alaikum dafatan dukkan kowa Na cikin wannan page Na Mu Mai Albarka ya na cikin walwala bayan haka madinatul ahbab fi riyadhil Quran tana dap da buɗe NCE. A makarantar mai suna Imam Sa'idu Allah ya bawa Kowa madauwamin farin ciki

Allahu Akbar
19/11/2020

Allahu Akbar

Ƙungiyar mahaddatan alƙur’ani ta ƙasa ta ce za ta tabbatar da hana barace-barace a tsakanin almajirai. Shugaban ƙungiyar Gwani Aliyu Salihu Turaki ne ya bayyana hakan yayin ziyarar da s**a ka…

17/11/2020

Please You can invite people to enjoy our group to identify there attitude

11/11/2020

Anfara tantance hafizai Na makarantar MADITUL AHBAB FI RIYADIL QUR'AN in Allah ya yarda ana saran yin sauka first January 2021

21/08/2020

Assalamu alaikum jama'a muna godiya ga dukkan masu bibiyar wannan shaafin

Address

K Waika Kabuga Road Abdu Naliti Primary Secondary School
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madinatul ahbab fi riyadhil Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Madinatul ahbab fi riyadhil Qur'an:

Shortcuts

Share

Category