28/11/2023
Dangin marigayi Daraktan Fina-finan Hausa Aminu S. Bono sun tabbatar wa da Freedom Radio cewar Mashiryin Fina-finan nan Abdul Amat Mai Kwashewa ya saya wa Iyalan marigayin gida.
Karin bayani na tafe.
22/07/2023
MTN SUBSCRIPTION AWUF
Wani Sabon tsarine da MTN s**a futo dashi domin biyan bashi cikin sauki dakuma Samun Garabasa
Missali idan ana binka bashi na 500 zakatutomin N700 dakuma number wayanka Zakasamu Bonus nakira na 5300 idan Kuma ana binka bashin 1000 zakaturo 1400
zakasamu Katin kira Harna 10600 hakazalika idan anbinka Bashin 2000 zakaturomin 2500 zakasamu Bonus na Katin kira Harna 21000, Kuma ba Sai lallai Wanda yaci bashi bane kadai zai iya samun wannan garabasar har Wanda beci bashi ba shima za'a iya yimasa, wanan Bonus yanayi Expire ne Bayan kwana 30 wato wata 1 kenan
Ga masu buqatar koyan wannan sana'ar muna koyarwa akan naira 200 kacal
Zaka iya amfani da katin Bonus a matsayin Data domin Internet
Duk Wanda yake dabukata ayimasa toh Yamin Magana ta Private... ko WhatsApp 08137810762
22/07/2023
Muna dora tsrin MTN CUG.wanda zaibaka damar kira kyauta har natsawon wata daya akan 1000 kawonne kuma datura sakonin kai da iya🤍 kuma dalayinka wanda kake amfani dashi zaadoramaka
20/07/2023
Taraba State University (TASU) is situated in Jalingo, the capital city of Taraba State. Its establishment in 2008 aimed to enhance the accessibility of tertiary education while fostering economic growth and development within the state.
The University offers both undergraduate and postgraduate programmes.
📷- Onismate
23/05/2021
Fatan Alkairi gadaukacin mutanen wanaan Gida
17/05/2021
Emir of Bauchi suspends Wakilin Birni for disrespect, "outshining emir" at durbar - Daily Nigerian
The Emir of Bauchi Rilwanu Sulaiman Adamu has suspended Wakilin Birnin Bauchi, Yakubu Shehu Abdullahi, for disrespect to the emir and dressing in regal robes befitting an emir.
27/04/2021
Zamu ɗauki mataki kan kisan da akai ma Ɗaliban Greenfield, Gwamnonin Arewa
Ƙungiyar gwamnonin arewa tayi Allah wadai da kisan ɗalibai uku daga cikin ɗaliban jami'ar Greenfield da wasu yan bindiga s**a yi, sun ce zasu ɗauki mataki.
27/04/2021
Fayose: Abinda ke faruwa da Pantami na bayyana munafincin gwamnatin Buhari
Ayodele Fayose, tsohon gwamnan jihar Ekiti, ya ce cece-kuce da ake yi a kan Isah Pantami, ministan sadarwa, ya fallasa munafincin dake kunshe a mulkin Buhari.