18/04/2026
*Cleansing water*
Maganin daqiqin infection Yana maganin kowani irin sanyi da abunda ya shafeshi
Yana maganin duk wata matsala da ta shafi bladder KO reproduction system na Dan Adam
Maganine me inganci da ya Kafa tarihi me kyau a wajan masu sayanshi
Asaya a maka adduah
Asaya a maka godiya
Asaya akawo Dangi da abokai SU saya
Asaya a aqara saya
SE cleansing water
KO ina k**e a fadin nijeriya da kewaye nai zaki samu cikin aminci da ikon Allah
Wit jaz 2500 only
AIKINDA kandaki yake cleansing water yanayi
But kan daki yafi qarfine saboda maganin su wahan jini da sugar da yake
An rabane saboda masu low BP
In kinada low BP Kisha cleansing water
17/04/2026
Which number is correct one??
17/04/2026
May today FRIDAY brings us, peace of mind and unending Allah's blessings. Jumu'ah Mubarak
12/04/2026
Innalillahi wainnailaihi rajiun duniya INA zaki damu.Wani maqoci ne yaje wajen maqocin sa Neman rancen kudi,sai yace masa babu amma yayi hakuri zuwa gobe zai siyar da saniyar sa sai ya bashi, washegari yaje kasuwa din ya sayar da saniyar sai mai syen saniyar yace bazai sami kudin nan ba sai gobe, haka ya dawo gida maqocin yazo karba yace masa sai gobe da asuba zai karbo kudin basu samu ba, ai suna rabuwa yaje ya samu wasu yan dashi Yace musu maqoci na wane zai biyo ta hanya kaza da asuba zai karbo kudi Idan ya karbo Ku kar6e Ku kashe shi aikuwa s**a bi hanya s**a nade fuskarsu da kyalle s**a CE wane bamu kuddin saniyar da ka siyar aikuwa babu musu yadauka ya basu, har sun juya zasu tafi sai yace dan Allah INA Neman alfarma Ku bani dubu qoma(10k) akwai wani makocina nayi masa alkawarin zan bashi, kawai sai wani daga cikin Yan fashion sai ya juyo ya yaye fuskar wannan makocin Ashe tare suke s**ace kasan wannan? yace eh dama shi zan bawa kudin nan take s**a dawo masa da kudinsa s**ace bama taba irinku amma shikuma daya samu kwanan sa ya kare nan take yace Dan Allah Ku kyaleshi Ku dauki kudin kafin yarufe baki ai harsun har be shi s**ace masa wannan maci amana ne s**ace ko ka tafi kabarshi ko kuma Idan aka zo kai za'a ce ka aikata haka ya dau kudin yadawo jiki a sanyaye Allah yasa mufi karfin zuciyarmu,ya raba mu da cin amana