03/01/2023
YADDA MAKARANTAR AS'HABULKAHFI TA CANJA NI BAYAN NA TSINCI KAI NA A CIKIN TA, ALHAMDULILLAH !!!
Saifullahi Murtala Jibia
* YIN ADDINI BABU HANKALI ZUWA YIN ADDINI BISA DORON HANKALI.
* ADDINI BISA NASSI/HUJJA TARE DA SAUKA DAGA ABIN DA YA SAƁA DA NASSI/HUJJAR, KO DA KUWA CIKIN SA AKA HAIFE NI.
* ADDINI DA ƘIN AHALIN GIDAN ANNABI (SAW) ZUWA YIN ADDINI DA ZAZZAFAR ƘAUNAR AHALIN GIDAN ANNABI (SAW) WATO (AHALILKISA'I).
* ADDINI BISA SON/ƘAUNAR WAƊANDA S**A KARKASHE JIKOKIN ANNABI SAW ZUWA YIN ADDINI BISA MASIFAFFIYAR ƘIYAYYA KUMA ZAZZAFA,GA WAƊANDA S**A KASHE AHALIN GIDAN MANZON ALLAH (SAWW), TA HANYAR SHAYAR DA SU GUBA, DA KUMA CIRE MASU KANU.
* YIN ADDINI BISA YARDA TARE DA ƊA'A GA WANDA YA SAƁA DA ANNABI (SAW), ZUWA YIN ADDINI BISA ƘIN YARDA DA ƊA'A, GA DUK WANDA YA SAƁA DA ANNABI (SAWW) KO DA SAHABI NE, KOWAYE (( ANNABI (SAW) YA FI SHI ))
* YIN ADDINI BISA GANIN DUK WANDA BA ƊAN ƘUNGIYATA BA ƁATACCE NE, ZUWA YIN ADDINI BISA CIGIYAR GASKIYA A DUK INDA NA SAME TA, DA AIKI DA ITA. TARE DA NISANTAR ƘARYA A DUK INDA NA GAN TA,KO DA KUWA A CIKIN ƘUNGIYA TA CE.
* YIN ADDINI BISA RASHIN GIRMAMA FAHIMTAR WASU TARE DA AIBATA SU, ZUWA YIN ADDINI BISA GIRMAMAWA GA FAHIMTAR WASU, TARE DA YI MASU FATAN ALKHAIRI A CIKINTA.
* ADDINI BISA YARDA DA HADISAI MA SU TAWAYE MUTUNCIN ANNABI (SAW) ZUWA YIN ADDINI BISA ƘIN YARDA DA DUK WANI HADISI WANDA KE TAWAYE MUTUNCIN ANNABI (SAWW) KOWA YA RUWAICE SHI, KUMA KO CIKIN WANE LITTAFI YAZ ZO.
ذَالِكَ فَضْلُ اللَّهِ يُؤْتِيهِ مَنْ يَشَـــــــــــاءُ وَاللَّهُ ذُالْفَضْلِ الْعَظِيمِ
ALHAMDULILLAH, INA TARE DA SARKIN GIDAN MALAM KABARA, MUJADDADIN ADDINI NA WANNAN ƘARNI, MAULANA DR. SHEIKH ABDULJABBAR KABARA (H) JASADAN WA RUHAN.
🇳🇬 AS'HABULKAHFI JIBIA SOCIAL MEDIA TEAM, 03/01/2023 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬