Markaz Shekul Islam Ibn Taimiyya

Markaz Shekul Islam Ibn Taimiyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Markaz Shekul Islam Ibn Taimiyya, Education, Ahmad mai gore Street T/Wada 'c', Kano.

18/12/2025
11/07/2023

Sakamakon assasa aikin Alkhairi da kuma na sharri, Allah kabamu ikon aikata aikin da ko bayan bama duniya zamu cigaba da samun lada.

09/07/2023

Addu'a yayin jin kukan kaza,zakara ko kare.

09/07/2023

Magana akan waki'ar sata faru a Swaziland dama wasu gurare da hakan ya taba faruwa.Allah ya taimaki musulunci da musulmai ya kaskantar ya halakarda kafirci da kafirai.

Ya Allah kasa a wannan rana muna daga cikin wadanda zasu kasance karkashin inuwar Al-arshinka
02/07/2023

Ya Allah kasa a wannan rana muna daga cikin wadanda zasu kasance karkashin inuwar Al-arshinka

01/07/2023

Matsayin saukan Alƙur'ani idan za'a tare a sabon gida,Duk wanda ya sauke Alqar'ni toh fa yayiwa kansane,Amma babu laifi mutum zai sauke Alqar'ni ka bukaci idan ya sauke ya sanyaka cikin Addu'a

Ya Allah ka azurtamu da falalan wannan ranan kajikan iyayenmu da sauran yan uwa musulmi baki daya ameeen.
27/06/2023

Ya Allah ka azurtamu da falalan wannan ranan kajikan iyayenmu da sauran yan uwa musulmi baki daya ameeen.

26/06/2023

Fa'idoji guda bakwai kan wunin Ranar Arfah, Daga bakin Prof. Isah Ali Pantami, Allah ya Azurtamu da ribatan Alkhairan da ke cikin wannan yini mai Albarka.

Address

Ahmad Mai Gore Street T/Wada 'c'
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markaz Shekul Islam Ibn Taimiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Markaz Shekul Islam Ibn Taimiyya:

Shortcuts

Share

Category