ABDUL

ABDUL

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABDUL, College & University, No, 2570 Ja'en Querters, Kano.

15/08/2023

*DAGA CIKIN FALALAR ZIKIRI*

Daga Abu Hurairah (Allah Ya ƙara masa yarda) ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce:

*" Wallahi ! In furta: (zikirin ) SUBHANALLAHI, WALHAMDULILLAH, WA LAA ILAAHA ILLALLAH, WALLAHU AKBAR; shi ya fi soyuwa a gare ni sama da abinda rana take ɓullowa a kansa."*

_Imamu Muslim_

18/12/2021

😭 RAYUWA TAYI TSADA ✍

❌Naje siyan GASKIYA aka cemin wlh tayi wuya sai mai rabo ne yake mallakar ta 😡

❌Nace tou AMANA fa akace min tab wannan ae sai wane da wane 🤔

❌Nace ko zan samu AMINCI da abota saboda allah ? akacemin su wannan akwai su amma saikana da abun duniya zka samu 🕵

❌Nace to SOYAYYA fa akace e munada su amma kadan ne na gsky ko kana bukata 💔

❌Nace a wanne guri zan samu JURIYA, yace aa gsky mu anfi siyan gaugawa don hka bama kawo ta 🤤

❌Nace daman nasan baku da HAKURI bzanma tambaya ba, yace hhh muda muke sauri ina zamu jira 🙆

❌Nace masa dama zan samu TARBIYYA farashin sari, yace da akwai amma yanxu tayi karanci wahala take 😥

❌Nace shima LADABI baku dashi ko? yace ae tuni aka daina maganar sa tun yan shekarun baya 🚶

❌Nace shikuma ADALCI sai naje shagon gobnati ko, yace tab ae suma nasu yakare tun lokacin iyaye da kakkannu 😪

❌Nace da kuwa hadda ALKAWARI acan nke samu , yace ae yanxu karyace tafi komai yawa acan 🙄

😭Nace to ni yanxu miye makoma ta ? gashi na taso daga wani gari nazo cin kasuwa gashi nrasa komai 🙆

😭Nace mu garunmu dole saida guziri kuma wlh in anje baa dawowa, yace kuma dole saika samu wadancan abuwan ?😥

😭Nace e sune JINDADI da kwanciyar hankalina idan na koma garesu sbd su muke ci su muke sha 🙅

Yace ga WASIYYA zan baka a matsayina na wadda muke kasuwanci iri daya "karka sake lokaci ya kurema baka mallaki kaso 99 na waddancan abubuwan ba kafin ka koma garinku cikin yan uwanka domin kasan baa dawowa in antafi"

30/06/2021

Allah ya baka Sa'a Ya baka nasara🙏

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

No, 2570 Ja'en Querters
Kano