Sheikh Adam Mahmud Sharada

Sheikh Adam Mahmud Sharada Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Adam Mahmud Sharada, Tutor/Teacher, Sharada, Kaduna.

Sahihin Ilimi Bisa Al-Qur’ani Da Sunnah
🎙 Karatun Hadisi • Tafsiri • Wa’azi
🤝 Official Page Na Sheikh Adam Mahmud Sharada (Sarkin Malaman Sharada) - Mal Ado
📍 Kano, Nigeria

04/10/2026
📸 DAGA CIKIN HOTUNAN KHUDUBAR JUMA'AMai Taken:- Ka yarda da abin da Allah Ya raba yabaka, za ka kasance cikin mafi wadat...
02/10/2026

📸 DAGA CIKIN HOTUNAN KHUDUBAR JUMA'A

Mai Taken:- Ka yarda da abin da Allah Ya raba yabaka, za ka kasance cikin mafi wadatar mutane

Sheikh Adam Mahmud Sharada

📍 Masjid Sheikh Ja'afar M. Adam, Sharada

📸 © SunnahOnline24 | Ishaq Shuaibu Ibrahim

02/10/2026

Ka yarda da abin da Allah Ya raba yabaka, za ka kasance cikin mafi wadatar mutane

Khudubar Sallar Juma'a

Masjid Sheikh Ja'afar M Adam Sharada

RIKO DA ADDINI A ƘARSHEN ZAMANIA cikin Khudubar Juma’a mai taken “التمسك بالدين في آخر الزمان – Riko da Addini a Ƙarshen...
26/09/2026

RIKO DA ADDINI A ƘARSHEN ZAMANI

A cikin Khudubar Juma’a mai taken “التمسك بالدين في آخر الزمان – Riko da Addini a Ƙarshen Zamani”, Sheikh Adam Mahmud Sharada ya yi magana mai matuƙar muhimmanci game da halin da Musulunci zai kasance a karshen Zamani.

Ya bayyana cewa, yayin da lokaci yake wucewa, fitintinu za su ƙaru, ilimi ya ragu, jahilci ya yawaita, imani ya raunana, kuma son duniya ya mamaye zukatan mutane.

Annabi ﷺ ya gargade Mu game da Wani Zamani da zai zo, Annabi ﷺ yace: “Za a zo wani zamani wanda mai riƙe da addininsa zai kasance kamar wanda yake riƙe da garwashin wuta.”

Ma’ana, riƙe addini a lokacin da fitintinu s**a yawaita ba zai kasance abu mai sauƙi ba. Musulmi zai iya fuskantar matsin lamba, shubuha, sha’awowi da abubuwan duniya da za su iya janye shi daga addininsa. Amma babban darasin shi ne: Kada mu bari yanayin zamani ya sa mu bar addininmu.

Mu dage da: Biyayya ga Allah
Koyon addini da aiki da shi
Kiyaye ibada
Tsaftace zukata da kyawawan ɗabi'u
Yin wa juna nasiha da gaskiya da haƙuri
Kare kanmu daga fitintinu da shubuhohi

Allah (S.A.W) yace: “Sai waɗanda s**a yi imani, s**a aikata ayyukan ƙwarai, s**a yi wa juna wasiyya da gaskiya, kuma s**a yi wa juna wasiyya da haƙuri.”
(Suratul Asr: 1–3)

📸 DAGA CIKIN HOTUNAN KHUDUBAR JUMA'AMai Taken:- Riko da addini a karshen Zamani Sheikh Adam Mahmud Sharada📍 Masjid Sheik...
25/09/2026

📸 DAGA CIKIN HOTUNAN KHUDUBAR JUMA'A

Mai Taken:- Riko da addini a karshen Zamani

Sheikh Adam Mahmud Sharada

📍 Masjid Sheikh Ja'afar M. Adam, Sharada

📸 © SunnahOnline24 | Ishaq Shuaibu Ibrahim

25/09/2026

A ƙarshen zamani, riƙe addini ba zai zama abu mai sauƙi ba…!

Khudubar Sallar Juma’a

23/09/2026

👀 Ka Tsaya Ka Saurara!

22/09/2026

Ku ji tsoron ranar da za a mayar da ku zuwa ga Allah

Address

Sharada
Kaduna
700211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Adam Mahmud Sharada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikh Adam Mahmud Sharada:

Shortcuts

Share

Category