Al-Maliky Tv

Al-Maliky Tv

Share

Islamic Daawa and preaching

Photos from Al-Maliky Tv's post 20/05/2026

Yanzu Yanzu Daga Shafin Alaramma Usman jibril kura

Hotunan yadda shugaban majalisar malamai na jahar Kano ta hadaddiyar kungiyar jamaatu izalatil bid'ah wa ikamatussunna ta jahar kano Ashsheikh Dr Sani Sharif Bichi ya tashi zuwa kasa mai tsarki don gabatar da aikin Hajj.
Da fatan Allah yasa ayi Hajji mabrurah Allah yasa a dawo gida lafiya.

18/05/2026

Hajj operation 2026
Kano State

Usman jibril kura ya Rawaito

Babban Mataimakin Sakataren Ayyuka na Majalisar Agaji ta Jihar Kano ƙarƙashin ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) National Headquarters Jos, Malam Abbas Adamu Dagora, yayin duba shirye-shiryen ’yan agaji domin sallamarsu zuwa bakin aiki.

17/05/2026
17/05/2026

17/5/2026 Karatun littafin Arbaunan nawawy kenan daga Sheikh Dr Sani Sharif Umar Bichi daga Nan Majalisin Kofar Gidan Sa Dake FCE Bichi
Wanda Ake Gabatarwa Duk Ranar Lahadi

Ubangiji subhanahu wataala ya karawa mlm lfy da juriya da hakuri da tsoron Allah 🙏🙏🙏

16/05/2026

Mataimakin shugaban kwamitin wa'azin matasa Na ƙaramar hukumar Kura

Photos from Al-Maliky Tv's post 16/05/2026

PRESS RELEASE LABARAI CIKIN HOTUNA📸📸📸📸📸
16-MAY-2026M.

Mataimakin shugaban kwamitin wa'azin matasa Na ƙaramar hukumar Kura Alaramma Usman jibril kura Ya kai ziyara gonar ta Shinkafa A ƙaramar hukumar Kura.

A yammacin yau Asabar Jim kaɗan Bayan Dawowarsa Daga Wajan Buɗe Markaz Sheik Sheikh Sani yunusa kura Centre for Qur'anic Memorization School kura Wanda take Karkashin Director Ustaz Abdulbari Sani Yunusa Kura .

Allah ya karawa rayuwarsa Albarka Allah ya Bashi ilimi Mai Amfani.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Rijiyar Zaki Kwanar Dillalai
Kano