Al-Maliky Tv

Al-Maliky Tv Islamic Daawa and preaching

23/06/2026

DA DUMI-DUMI: 🔥 Annabi S.A.W baitaba karantarda daukar doka a hannu ba

Director Markaz Sheik Sani kura Centre for Qur'anic Memorization School kura

Ustaz Abdulbari Sani Yunusa Kura

PRESS RELEASE JIBWIS NQ JOS KURA 22-6-2026M 6-1-1448H LABARAI CIKIN HOTUNA 📷 Daga Masallacin Juma'a Na tsohuwar kasuwa k...
22/06/2026

PRESS RELEASE JIBWIS NQ JOS KURA
22-6-2026M 6-1-1448H LABARAI CIKIN HOTUNA 📷

Daga Masallacin Juma'a Na tsohuwar kasuwa kura Cigaba da karatu Acikin littafin kitabut-Tauhidi Ustaz Abdulbari Sani Yunusa Kura yake gabatarwa duk Ranar Litinin tsakanin magarib da isha'i.

22/06/2026

Mataimkin Shugaban kwamitin Matasa Alaramma Usman Jibril Ya Magantu Ustaz Abdulbari Sani Yunusa Kura

22/06/2026

Jan Hankli Daga Ustaz Abdulbari Sani Yunusa Kura Akan Masu s**an Aure

21/06/2026
LABARAI CIKIN HOTUNA📸📸📸Yadda Ƙungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) Reshen Ƙaramar Hukumar Kura t...
19/06/2026

LABARAI CIKIN HOTUNA📸📸📸

Yadda Ƙungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) Reshen Ƙaramar Hukumar Kura ta gudanar da wa'azi a Majalisar Alaramma Usman Jibril Kura, da ke Dirimin Alewa, Kofar Kudu.

An samu halartar dandazon matasa da al'ummar unguwa, inda s**a nuna cikakken haÉ—in kai wajen sauraro tare da bayar da gudummawa domin ganin an gudanar da wa'azin cikin nasara.

Muna miƙa saƙon jinjina da godiya ga Mataimakin Shugaban Kwamitin Wa'azin Matasa na Ƙaramar Hukumar Kura, Alaramma Usman Jibril Kura, bisa ƙoƙarinsa da jajircewarsa wajen hidimtawa addini da al'umma.

Allah Ya saka da alkhairi, Ya ƙara ɗaukaka addinin Musulunci. Ameen.

19/06/2026

LIVE STREAM OF USMAN JIBRIL KURA
PRE ƘHUƊBA DAGA MASALLACIN JUMA'A NA TSOHUWAR KASUWA KURA DAGA USTAZ ABDULBARI SANI YUNUSA KURA TARE DA ALARAMMA MUSBAHU SANI

18/06/2026

Kai tsaye daga unguwar dirimin alewa karamar hukumar kura jihar Kano inda muke sauraren wa'azi karkashin wannan kungiya mai albarka ta JIBWIS NHQ JOS a mataki na karamar hukuma

Address

Rijiyar Zaki Kwanar Dillalai
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Maliky Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Al-Maliky Tv:

Shortcuts

Share