09/04/2026
Govt Sec Sch Tofa Class 2008
All andidate of GGSS TOFA 2008
09/04/2026
24/07/2025
24/07/2025
GOVERNMENT SENIOR SECONDARY SCHOOL TOFA
SPEECH AND PRIZE GIVING DAY
2024/2025
Today 24/07/2025
GOVT SEC SCH TOFA 2008 CANDY
2209493810
UBA BANK
31/05/2025
CLASS OF 2008 CANDY
GOVERNMENT SECONDARY SCHOOL TOFA
Assalamualaikum,
Innalillahi wa inna ilaishin rajuun
Allah ya yiwa Baba
ABBA HARUNA Lecture at FEDERAL POLYTECHNIC YOBE Rasuwa zaayi janaizarsa yanzu da safe dafatan Allah ya gafarta masa ameen.
01/12/2024
Assalamu Alaikum Yan kuwa abokan karatunmu wannan ita ce MARYAM UMAR SALISU Yar Gidan marigayi Umar Babba wadda wannan kungiya watau 2008 CANDY ta dauki nauyin karatunta a makarantar PREMIER SCIENCE ACADEMY TOFA Allah ya Bamu ikon sauke wannan nauyi ameen
Wannan Gida Mai albarka muna Mika sakon to godiya ga yan uwa abokan karatunmu bisa bada tallafi domin taimakawa wasu marayu Wanda mahaifansu s**a Rasu kuma domin biyan kudin makarantarsu mungode
CLASS OF 2008 CANDY GSSS TOFA
1. ADAMU MUHD chairman
2. Dr. ABDURRAHMAN M HARIS SEC
3.Engr. ALI ADAMU ALI P.R.O
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Website
Address
Along Dawakin Tofa Road, Tofa LG
Kano