03/06/2025
Alhamdulillah muma almajirai allah ubangiji yahore mana abinda zamu yanka basai munjira wasu sun kawo mana ba
Wannan na tsangaya ne gaba ɗaya bamu kaɗaiba gamasu niyyar yiwa almajirai hidima suma ƙofa abuɗe take domin sunada yawa matuqa dgsk