Al-qur'ani Da Sunnah

Al-qur'ani Da Sunnah Ka gyara zuciyarka da Al-Qur’ani 🤍
Ka bi Sunnah ka tsira
Ku biyo domin ƙarin ilimi

16/05/2026

Annabi s.a.w ya fada?
finished no more argue, no more compromise.

Wala taqulu limanyuktalu fi sabilillahi amwata.Shine kawaiwallazina amanu yukatuluna fi sabilillahi, wallazina kafaru yu...
11/05/2026

Wala taqulu limanyuktalu fi sabilillahi amwata.
Shine kawai
wallazina amanu yukatuluna fi sabilillahi, wallazina kafaru yukatuluna fi sabiliddakut fakatulu auliya'a shaudan Inna kaidashaidani kana da'ifa.
Abin da akai Dan Allah shike wanzuwa Amma abun da akayi dan shedan me raunine kwarai da gaske.

Kanon dabo Nigeria 📞📞📞
09/05/2026

Kanon dabo Nigeria 📞📞📞

09/05/2026

Kayi karatu ya kai me saurare.
trending

08/05/2026

Yacce shehunnai sukeyi idan basu so a gane su inji Shehu Tijjani.
viral

08/05/2026

Hukuncin Akuskura.

08/05/2026

Daku ya dace Ustazai.

08/05/2026

muna tinasar daku kartun suratul Kahafi
Annabi s.a.w yace Wanda ya Karanta Surar Kahafi za a sanya haske gareshi zuwa wata juma'ar

06/05/2026

In dai kana San Qur'ani to dole kaji dadin Karatun nan.

06/05/2026

Al-qur'ani mu'ujizar manzan Allah.

05/05/2026

Kutsaya Ku saurara, Allah me iko

Address

Bachirawa Z/kafa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-qur'ani Da Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share