Gidan sharif saihanu turakin sharifan ungogo

Gidan sharif saihanu turakin sharifan ungogo

Share

Muna godiya

27/04/2026
18/02/2026

YA ALLAH MUNA TAWASSULI DA MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHISSALAM

KABIYA DUKKAN BUKATUN MU
KA KARBI IBADUNMU

01/01/2026

BISMILLAHI RRAHMANI RRAHIM

YA ALLAH MUNA TAWASSULI DA ANNABI MUHAMMAD SAW DA๐Ÿ‘‰ ZURIYAR SA

YA ALLAH MUNA KAMUN KAFA DA LITTAFI MAI TSARKI AL'KUR'ANI

KA ฦ˜ADDARA MANA ZUWA MADINA A WANNAN SHEKARAR 2026 ๐Ÿ˜ญ

YA ALLAH KASAN YA ALBARKA A DUKKAN RAYUWAR MU

KA KARE MU DAGA DUKKAN MUSIBUN ZAMANI
Kwara State Government

Photos from Gidan sharif saihanu turakin sharifan ungogo's post 04/09/2025

MATSALAR BARIN YARA SUNA GARARAMBA BABU KARATU BABU TAIMAKO

A yau muna ganin yara da yawa suna yawo a tituna, kasuwanni da unguwanni ba tare da makaranta ba, babu ilimi,
babu kulawa. Wannan lamari ya zama babban barazana ga iyaye, alโ€™umma, da kuma gaba ษ—aya ฦ™asar nan.

Idan yaro ya tashi ba tare da ilimi da tarbiyya ba, yawanci yana fadawa cikin miyagun dabiโ€™u
faษ—a da ษ—aba,
sace-sace,
shaye-shaye, da shiga ฦ™ungiyoyin barna. Wannan yana lalata rayuwarsu, yana kuma kawo tashin hankali da zaman ษ—ar-dar a cikin alโ€™umma.

Ilimi kuwa shi ne haske da makamin rayuwa. Idan aka bar yaro ba tare da shi ba, makomar ฦ™asa gaba ษ—aya tana cikin haษ—ari, domin ba za mu samu shugabanni nagari, malamai, likitoci, injiniyoyi ko masu aikin yi ba. Sai dai mu samu matasa marasa amfani, waษ—anda za su iya zama barazana ga kowa.

ALLAH Subhanahu wata'ala yana cewa

> ูŠูŽุง ุฃูŽูŠูู‘ู‡ูŽุง ุงู„ูŽู‘ุฐููŠู†ูŽ ุขู…ูŽู†ููˆุง ู‚ููˆุง ุฃูŽู†ููุณูŽูƒูู…ู’ ูˆูŽุฃูŽู‡ู’ู„ููŠูƒูู…ู’ ู†ูŽุงุฑู‹ุง
โ€œYa ku waษ—anda kuka yi imani, ku tsare kanku da iyalanku daga wuta.โ€
(Suratut-Tahrim: 6)

ANNABI MUHAMMAD ๏ทบ Yana cewa

> ูƒูู„ูู‘ูƒูู…ู’ ุฑูŽุงุนู ูˆูŽูƒูู„ูู‘ูƒูู…ู’ ู…ูŽุณู’ุฆููˆู„ูŒ ุนูŽู†ู’ ุฑูŽุนููŠูŽู‘ุชูู‡ู
โ€œDukanku makiyaya ne, kuma dukanku za a tambaye ku game da abin da kuka kiyayye.โ€
(Bukhari da Muslim)

Wannan yana nuni da cewa iyaye suna da nauyin kula da tarbiyyar โ€™yaโ€™yansu, domin kada su tashi a barauniyar hanya.

Imam Ali (AS) ya ce:

> โ€œู‚ูŽู„ู’ุจู ุงู„ู’ุญูŽุฏูŽุซู ูƒูŽุงู„ู’ุฃูŽุฑู’ุถู ุงู„ู’ุฎูŽุงู„ููŠูŽุฉูุŒ ู…ูŽุง ุฃูู„ู’ู‚ููŠูŽ ูููŠู‡ูŽุง ู…ูู†ู’ ุดูŽูŠู’ุกู ู‚ูŽุจูู„ูŽุชู’ู‡ูโ€
โ€œZuciyar yaro kamar ฦ™asa ce marar tsiro, duk abin da aka shuka a cikinta za ta karษ“a.โ€

Wannan yana nuna muhimmancin a shuka ilimi da tarbiyya mai kyau a cikin zuciyar yara tun suna ฦ™anana.

Abin da ya kamata mu yi

Iyaye su ja โ€™yaโ€™yansu jikin su, su nuna musu ฦ™auna da kulawa, su tura su makaranta ko sanaโ€™a mai amfani.

Gwamnati ta samar da makarantun zamani da tallafin kayan karatu ga marasa ฦ™arfi.

Malamai, shugabanni da masu hannu da shuni su tallafa wa marayu da talakawa wajen samun karatu.

A ฦ™arfafa tarbiyya ta addini da ta zamantakewa domin

08/04/2025

ALLAH KA LADDAFA MANA DAN ANNABI SAW

Iyayen mu da malaman mu Allah kasa ka musu da alkairi

Wadanda s**a mutu Allah ka gafarta musu
Masu rai kahore mana Abun kyautata musu

Ya Allah Yan kasuwar mu da masu sana'ar hannu da ma'aikatan gwamnati da na kanfanoni
Masu kuษ—i da talakawa da masu mulki
Kayi riko da hannun mu baki daya

ALLAH DAN ISAR ANNABI SAW A WAJENKA

Follow to follow
Highlight Your Creativity

12/12/2024

Allah ya maimaita mana
Follow10

Photos from Gidan sharif saihanu turakin sharifan ungogo's post 18/11/2024

Masha Allah

Muna ci gaba da bude rijiyoyin da wani bawan Allah ya bayar sadakayujjariya

Allah ya saka da alheri ya jikan magabata ya raya zuria.

Allah ya ci gaba da dafa mana.

@

Photos from Gidan sharif saihanu turakin sharifan ungogo's post 10/07/2024

BUGU DA A'YA ๐ˆ๐ฌ๐ฅ๐š๐ฆ๐ข๐œ ๐‚๐ก๐ž๐ฆ๐ข๐ฌ๐ญ & ๐ก๐ž๐ซ๐›๐š๐ฅ ๐œ๐ž๐ง๐ญ๐ž๐ซ
๐Œ๐ฎ๐ง๐š๐๐š ๐ˆ๐ง๐ ๐š๐ง๐ญ๐š๐ญ๐ญ๐ฎ๐ง ๐Œ๐š๐ ๐ฎ๐ง๐ ๐ฎ๐ง๐š ๐ค๐š๐ฆ๐š๐ซ ๐ก๐š๐ค๐š.
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐’๐š๐ง๐ฒ๐ข ๐ˆ๐ง๐Ÿ๐ž๐œ๐ญ๐ข๐จ๐ง
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐Œ๐š๐ญ๐ฌ๐ข ๐ฆ๐ž๐ค๐ฒ๐š๐ฎ ๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐Š๐š๐ง๐ค๐š๐ง๐œ๐ž๐ฐ๐š๐ซ ๐†๐š๐›๐š
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐†๐ฒ๐š๐ซ๐š๐ง ๐๐จ๐ง๐จ
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐Š๐š๐ซ๐ข๐ง ๐‡๐ข๐ฉ๐ฌ ๐Š๐ฎ๐ ๐ฎ
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐Š๐š๐ซ๐ข๐ง ๐ค๐ข๐›๐š
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐‘๐š๐ ๐ž ๐ค๐ข๐›๐š
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐ˆ๐ฌ๐ญ๐ข๐ฆ๐ข๐ง๐š'๐ข
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐‚๐ข๐ฐ๐จ๐ง ๐‡๐š๐ง๐ญ๐š
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐”๐ฅ๐œ๐ž๐ซ ๐จ๐ฅ๐ฌ๐š
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐๐š๐ฌ๐ข๐ซ ๐ค๐จ ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐ž
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐’๐š๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ค๐š๐ฐ๐จ๐ฐ๐š
๐Œ๐š๐ง ๐†๐š๐ฌ๐ก๐ข
๐’๐š๐›๐ฎ๐ฅ๐ฎ๐ง ๐†๐ฒ๐š๐ซ๐š๐ง ๐ฃ๐ข๐ค๐ข
๐Œ๐š๐ ๐š๐ง๐ข๐ง ๐š๐ฅ๐ฃ๐š๐ง๐ข
๐‡๐š๐ง๐š ๐ฌ๐ก๐š๐ฒ๐ž ๐ฌ๐ก๐š๐ฒ๐ž
๐ฆ๐ฎ๐ง๐š ๐›๐š๐๐š ๐ญ๐š๐ข ๐ฆ๐š๐ค๐จ ๐ƒ๐š ๐ฆ๐š๐ค๐š๐ฆ๐š๐ง ๐ญ๐š๐ง๐ฌ๐ฎ

Zaku samemu a Kano kurna titin yan sumogal

08167914109
Turakin Sarkin Sharifan Ungoggo
Sarkin Sharifan Ungoggo

Photos from Gidan sharif saihanu turakin sharifan ungogo's post 18/02/2024

Tallafin kayan sana'ar awara da kudi ga iyayen marayu domin dogaro da kansu.

Allah ya riฦ™a musu.

Muna jin daษ—in wannan tsarin domin iyayen marayu su dogara da kansu.

Allah ya dafa musu.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Gidan Turakin Sharifan Ungogo
Kano