Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mahmuda Danladi, Fadimatu Inyass
Mayanka special primary school Kano class 1990
Kungiyar tsofaffin dalibai aji na 1990 suna gayyatar duk wanda yasan shi dalubin wanannan makaranta
21/03/2026
SANARWAR TARON TSOFAFFIN ƊALIBAI.
Ƙungiyar tsofaffin Ɗaliban Mayanka Primary school Dake Ƙoƙi a Kano municipal
Suna gayyatar membobin ta ƴan aji na 1989,90,91. Zuwa taron zuminci da ta saba gabatar wa duk shekara a harabar makarantar dake Koki/ƴan'awaki Kano municipal.
Ranar Lahadi 22/03/2026
Lokaci 10:00 na Safe.
Allah ya bada ikon zuwa.
Sanarwa daga shugabancin wannan ƙungiya.
✍️
With Zauren Ma'abota Hankali Zmh Hausa – I just got recognised as one of their top fans!
Big shout-out to my newest top fans! Awake Kn, A Saddeek Saddeek
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salisu Attahir Attahir Ibrahim, Yusif Jamilu Koguna, Isyaku Musa Khalid, Saidu Umar Idiris, Nura Iliya, Dije Muktar, Salisu Abubakar, Sadaq Lsyaku, Sufi Mujib Gurduba
With Mayanka special primary school Kano class 1990 – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
05/02/2026
Bikin cika shekaru 50 da buɗe Makarantar Mayanka Primary School na sake ƙaratowa.
Tarihi a taƙaice :👇
An ɓude wannan makaranta a filin tsohuwar mayankar dabbobi ta Kano a watan Satumba 1976.
kuma an Fara kiran wannan makaranta da sunan Ƴan Awaki Primary Kamar yadda duk wani dalibi daya shiga kafin 1988 ya san da hakan.
A taƙaice dai ba dogon tarihi zan tsaya bayarwa ba, ina son na tinatar da dukkan al'ummar wannan shafi cewar, su shirya domin tinkarar babban bikin cika shekaru 50 da kafa wannan makaranta mai albarka.
Tin wasu daga cikin tsofaffin ɗalibai masu kishi s**a samar da Gamammiyar ƙungiyar tsofaffin ɗalibai na Mayanka, wato Mayanka Old Students Association (NATIONAL BODY) One Umbrella ☂️.
Yanzu haka shugabancin wannan ƙungiya na tafiya ka'in da na'in Cikin Nasara ƙarƙashin jagorancin ɗaya daga cikin tsofaffin ɗalibai ajin shekarar 1982. Malam Adam.
Dan haka muke shawartar maza da mata su shigo shafukan wannan ƙungiya domin haɗa ƙarfi da ƙarfe gurin ciyar da wannan makaranta gaba.
Zamu ajiye link na WhatsApp group da zaku taɓa yakai ku zuwa group ɗin National body Mai ɗauke da dukkan ajujuwan kowacce shekara.
Zamu saka link ɗin a comment section Sai aje a duba domin yin Joining.
Dukkan wani aji akwacce shekara suna da damar ware shafinsu iya na ƴan wannan shekarar tasu domin su dinga tattaunawa hakan zai daɗa tai makawa gurin binciko abokan karatunsu.
Muna so duk wanda yaga wannan posting yayi comment da shekarar daya gama mayanka special primary. Kuma yayi shearing ɗin wannan post domin ƴan uwa tsofaffin ɗalibai na wannan makaranta su gani Mungode.
✍️
Sa'ed A Sa'ed publicity Secretary (MAYOSA CLASS OF 89,90 91)
caretaker Secretary
Mayanka National body (one Umbrella ☂️)
29/01/2026
Duk wanda ya fita daga mayanka a shekarar 1990 to yaje ya duba Reports Card nasa, zaiga sa hannun Sulaiman K Yusuf.
Yayan Gomnan Kano Abba Kabir Yusuf.
✍️
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdurrashid Danladi Uba, Ibrahim Inyas S Bako, Idris Sulaiman, Ibrahim Nasir Abdullahi, Zannira Ahmad Sa'ed, Tijjani Sharif, Abbakar Sadik
Click here to claim your Sponsored Listing.