AHLIL KISA'I TV

AHLIL KISA'I TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AHLIL KISA'I TV, Religious school, 664 Warure, Sani Buhari Road, Kano.
(1)

AHLIL KISAI MULTI CONCEPTS
(REGISTRATION NO. 8965385)
Tasha ta musamman dake Yaɗa harkokin Gidan Annabta daga kowana Ɓangaren Addini Batare Da Nuna Ban Bancin Aqidaba

17/08/2026
16/08/2026

KUNISANCI 'YAN SHI'A
Lafazin da wasu daga cikin Mutanan gari kewa Al Uma kenan Dan Muzanta Mabiya Ahlul Baitiy (as)

Shin Yakuke Ganin Wan nan tambaya da dalibi Yayiwa Malaminsa Shin Zai iya Amsata kuwa ?

TAMBAYAR ;???WACECE MATAR IMAM HUSAIN TA BIYAR AMSA;Mahaifinta: Ita 'ya ce ga sanannen Sahabi Talha bin Ubaydullah (R.A)...
16/08/2026

TAMBAYAR ;???

WACECE MATAR IMAM HUSAIN TA BIYAR

AMSA;

Mahaifinta: Ita 'ya ce ga sanannen Sahabi Talha bin Ubaydullah (R.A), daya daga cikin sahabbai goma da aka yi wa albishir da Gidajen Aljanna (Al-Asharatu Al-Mubashsharun bi al-Jannah).

​Aurenta da Ahlul Baiti: Da farko, Imam Al-Hasan bin Ali (R.A) (yayansa ga Imam Husain) shi ne ya aure ta. Kafin rasuwar Imam Hasan, ya yi wa dan uwansa Imam Husain wasiyya da cewa idan ya rasu, kada ya bar wannan mace mai mutunci da taqawa ta fita daga gidan Ahlul Baiti, sai ya aure ta.

​Aurenta da Imam Husain: Bayan iddar Umm Is'haq ta kare daga rasuwar Imam Hasan, Imam Husain ya cika wasiyyar dan uwansa kuma ya aure ta.

​Haihuwa: Ta haifa wa Imam Husain diya mace guda daya mai suna Fatima al-Sughra (ko Fatima bint al-Husain), wadda ita ma ta taka muhimmiyar rawa wajen tsari da yada tarihin karamcin gidan Manzon Allah (S.A.W) bayan al'amarin Karbala.

✍️✍️P.R.O. As'sajjad jinin sayyada Zainab kubrah A's

Daga Da'irar sayyada Zainab kubrah A's

AMADADI NA DA MADADIN ƳAN DA'IRAR SAYYIDA ZAINABUL KHUBRA (ASW)Ina taya kaina da mambobin Dake cikin wannan Da'ira ta Sa...
16/08/2026

AMADADI NA DA MADADIN ƳAN DA'IRAR SAYYIDA ZAINABUL KHUBRA (ASW)

Ina taya kaina da mambobin Dake cikin wannan Da'ira ta Sayyida Zainabul Khubra (ASW) murnar kasancewarmu cikin tawagar masoyan Annabi Muhammad (SAW), tare da farin cikin isowar wannan wata mai albarka.

Bayan haka, ina sake yima kaina Har ma da duk masu karanta wannan saƙon nasiha, kasancewarmu cikin tawagar masoyan Annabi (SAW) na haƙiƙa, tare da tabbatar da cewa soyayyarmu ba ta takaita ga wannan wata kaɗai ba.

Mu sani cewa zuwan Manzon Allah (SAW) rahama ne ga kowa. Saboda haka, mu yi ƙoƙarin ƙara nuna soyayyarmu gare shi ta hanyar aiki, kyawawan ɗabi'u da bin koyarwarsa.

Mu kasance cikin tawagar masoyan Annabi (SAW) — ba da magana kaɗai ba, har da aiki.

✍️Mu'assasar Da'irar Sayyida Zainabul Khubra (ASW)

16/08/2026

HARAMUNNE KAJE KALLON 'YAN MAULIDI
Cewar Qasingumin Dan Izala
Engr Haarun Adam Bauchi

15/08/2026

MURNAR MAWALID

15/08/2026

SAKON MASOYA ANNABI (S.A.WW) NE

Address

664 Warure, Sani Buhari Road
Kano
700251

Telephone

+2348020505610

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AHLIL KISA'I TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to AHLIL KISA'I TV:

Shortcuts

Share