04/08/2024
Aiki Yafara Nisa Kafofin Sadarwa Na Kasar Russia Sun Fara Wallafa Halin Da Yan Nigeria Suke Ciki🇷🇺
Mu cigabah Da Aiki Insha Allah Sako Zaije Inda Muke Fata
Dan Allah kowa Yasa Tutar🇷🇺Russia A profile Dinsa Koda na 24 hours ne👌
Hadin kanmu Shine Nasarar Mu Yan Kasata Nigeria🇳🇬🇷🇺💪
01/07/2024
18/07/2023