SIRRIN WANZUWAR ARZUQI DA IZNIN ALLAH WALLAHI LA,SHAKKA FIHI ALLAH YABADA NASARA NUMBER MALAM WHATSAPP 08127832583 CALLING � 08167767832
Taskar Al-Khairat
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لماءغلق والخاتم لما سبق ناصرالحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم
SIRRIN SUMUN TAZARAR HAIHUWA MUJARRABUN √√√
SIRRIN DAFA,I NA LI,ILAFI BAYAWA SE ZAFI
𝗦𝗜𝗥𝗥𝗜𝗡 𝗦𝗔𝗠𝗨𝗡 𝗠𝗜𝗝𝗜𝗡 𝗔𝗨𝗥𝗘 𝗚𝗔𝗥𝗔𝗡𝗧𝗜 𝗗𝗔 𝗜𝗭𝗡𝗜𝗡 𝗔𝗟𝗟𝗔𝗛
MAGANIN KANBUN BAKA DA SIHIRI KOWANE IRI
゚ ゚viralシfypシ゚viralシalシ Taskar Al-Khairat
SIRRIN SAMUN BUƊIN ARZUQI A KASUWA MUJARRABUN ALLAH YABAMU NASARA
゚viralシfypシ゚viralシalシ ゚
SIRRIN SAMUN MULKI KO WANI BABBAN MUƘAMI A GWAMNATI DA IZNIN ALLAH MUJARRABUN
08127832583
SIRRIN LAHAULA ゚ ゚viralシfypシ゚viralシalシ
INDAI KANASAN KAGAGARI MAƘIYANKA TAKOWACE FUSKA SUBHGA DAKAI KAKAISU ƘASA TO KAYI ƘOƘARI KA MALLAKI WANNAN SABULUN KAYI AMFANI DASHI 08127832583
17/06/2025
KARKA WUCE WANNAN SIRRIN DOMIN INADA YAKINI ƊARI BISA ƊARI WANNAN SIRRIN ZE TAIMAKI RAYUWARKA SOSAN GASKE INSHA ALLAH
DUBA DAYANI WANNAN ZAMANIN NAMU BABU WANDA BAYA BUƘATAR DAFA,I DA MAI KUƊI DA TALAKA DOMIN MUTANE SUNKAI ƘOLOLUWA WAJAN IYA ƁOYE MAKIRCINSU
ZASU IYA MU,AMALA DA KAI CIKIN FARA,A DANUNA ƘAUNA AMMA AZUCIYOYINSU SUNA ƘULLAMAKA KAIDI DA MAKIRCI DOMIN SUGA BAYANKA BATARE KASANIBA
TO IDAN KAYI AMFANI DA WANNAN SIRRIN DAZAN BAYAR WALLAHIL AZEEM DUK YANDA MUTANE ZAS**AI WAJAN ƘULLAMAKA SIHIRI DA TSAFE TSAFE DA MAKIRCI DA KAIDI DOMIN SU CUTAR DAKAI DA FUSKAR RAYUWARKA KO TAFUSKAR HARKOKINKA
BAZASU TAƁA SAMUN NASARABA INSHA ALLAH
YANDA SIRRIN YAKE SHINE IDAN KADUBA AL,ƘUR,ANI CIKIN SURATUL AN,FAL AYA TA ASHIRIN DA TARA FAƊIN ALLAH S. A. W.
وإذيمكر بك الذين كفروا ليثبتوك أويقتلوك اويخرجوك ويمكرون ويمكرواالله والله خير المكرين
WANNAN A YAR ZAKASAMI ƘWARARREN MAI RUBUTU YARUBUTAMAKA ITA ƘAFA DUBU AMMA RUBUTUN ZA,AYISHINE DA TAWADAR ZA,AFARAN IDAN AKA KAMMALA RUBUTUN
SE KASAMO SABON ƘOƘO SE KASAMI RUWAN MA,UL KALL ROBA ƊAYA KAWANKE RUBUTUN DA RUWAN IDAN KAWANKE RUBUTUN SE KASAMO ƁAWAN TSAMIYA DA ƘAIƘAYI KOMA KAN MASHEƘIYA DA TAGARGADE KAZUBA ACIKIN RUBUTA SE KARUFE ƘOƘON KABARSHI SE YAKWANA UKU SE ABUƊESHI ATACESHI
SE DARE YAYI SE KATASHI KAYI ALWALA KAYI NAFILA RAKA,A 2 KOWACE RAKA,A BAYAN FATIHA ZAKA KARANTA FALAƘI DA NASI
IDAN KASALLAME SE KAƊAUKO WANNAN MAGANIN KASHA KASHAFE JIKINKA DASHI LAHAULA WALA ƘUWWATA ILLA BILLAH WALLAHI IDAN KAYI WANNAN SIRRIN DAI DAI BAKAYI KUSKURE KOKAƊANBA TO WALLAHI
DUK YANDA ZA,AKAI GA ƘULLAMAKA SIHIRI KO TSAFI KO KAIDIN MAYU KO SHARRIN JINNU BAZA,ATABA YIN NASARA AKANKABA INSHA ALLAHU HAR ABADA
HAKA IDAN HARKOKINKANE S**A LALACE SAKAMAKON SIHIRI DAN ALLAH KAYI ƘOƘARI KASA AHAƊAMAKA WANNAN MAGANIN WLH ZAKASHA MAMAKI ALLAH YABAMU NASARA SABIDA MUTUNCI ANNABI MUHAMMADU
ATAIMAKA DA SHARING DOMIN AL,UMMA SU AMFANA DA SIRRIN SANNAN DUK ABINDA KAGA BAKAGANEBA TOKAYIMANA TAMBAYA KAI TSAYE TA COMMENT KO DM
ƘARIN BAYANI SHINE DUK WANDA YAKE BUƘATAR TAWADAR ZA,AFARAN MAI KYAU YAYINAMA MAGANA SANNAN WANDA YAKE BUƘATAR HAƊAƊƊEN WANNAN MAGANIN YAYIMANA MAGANA TA WHATSAPP KO YAKIRAMU MUNABADA HAƊAƊƊE KUMA ZAMU IYA TURAMAKA KO AWANE GARI KAKE WANNAN ITACE NUMBER 0812783283 CALL AND WHATSAPP
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano