Hacking Hausa hacker

Hacking Hausa hacker

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hacking Hausa hacker, Computer training school, Kano.

Photos from Hacking Hausa hacker's post 10/09/2022

HOW TO INSTALL KALI LINUX ON ANDROID

1. Android version 5.0.0 zuwasama.
2. 4gb free space
3. Internet connection mesauri
APPS DINDA'AKEBUKATA
1. termux

2. Nethunter Kex
Yi download din termux a play store
(1) bude play store kayi search din termux sannan kataba install,
Yi download din Nethunter Kex a { Nethunter apps store }
Bude browser tawayarka kayi search din Nethunter apps store
Kayi download sannan kayi install, bayan kabude Nethunter apps store
Kayi search din Nethunter Kex kayi install.
HOW TO INSTALL KALI LINUX IN TERMUX
.. bude termux kayi update & upgrade dinsa, rubuta wannan.
[ pkg update && pkg upgrade -y ]
bawa termux damar fitar da file zuwa wajan termux wato cikin wayarka, rubuta wannan.
[ termux-setup-storage -y ]
Zenunoma ALLOW dakuma DENY saikataba allow.
Sannan karubuta wannan.
[ pkg install wget fish -y ]
Saikakara rubuta wannan command.
[ wget https://gitlab.com/kalilinux/nethunter
/build-scripts/kali-nethunter-project/raw/
master/nethunter-rootless/install-nethunter
-termux ]
Kara rubuta wannan.
[ chmod +x install-nethunter-termux ]
sannan kararubuta wannan.
[ ./install-nethunter-termux ]
kanarubuta wannan command session din zaichanza yanunoma KALI
dagakasa anrubuta
[*] checking device architacture..
[*] checking package dependencies..
Sannan yakoma yacigaba da downloading daga 1kb saiyakai 1.5gb
zaidau kamar minti 40, daidaida gudun internet connection dinwayarka
Bayan yagama zaisake nunoma KALI dagakasa kuma akwai rubutu kamar haka
[=] Kali Nethunter for termux installed successfully.
rubuta wannan domin connect Kali Linux da Nt Kex
[ nh Kex passwd ]
Zaitambayeka kaseta password saikasaka numbobi guda 8 koharafi 8, verify, sake saka password din daidai, sai karubuta.
[ nh Kex & ]
zainunoma RFB PORT numbobi 4 saikai minimize din termux, bude Nt kex wurin vnc password saikasa number 8 daka saka a termux, wajan local host rubuta RFB port nubobi 4 sannan connect, zaichanza zuwa Kali desktop. CONGRATULATIONS.

25/08/2022

WACE IRIN NAURA MUTUN ZAIYI AMFANI DA’ITA WAJAN HACKING???? Mutum zai iya amfani da computer kowace iri ta office ko laptop sannan kuma mutun zai iya amfani da wayarsa indai ANDROID ce. TAYAYA ZAN JUYA NAURATA TAZAMA NAURAR HACKING?? zaka iya JUYA naurar ka TAZAMA na’urar hacking abinda kawai kake bukata shine chanza OS zuwa hacking OS. Akwai hacking OS dadama dazaka iya kowanne IRIN HACKING dasu gawasu dagacikinsu.... [ 1 ] Kali Linux [ 2 ] back track 5 [ 3 ] wikerth4n Linux [ 4 ] arch Linux [ 5 ] cyborg hawk [ 6 ] fedora security OS. Dawasu dadama amma my zamuyi amfani da KALI LINUX. TAYAYA ZANYI INSTALLING KALI LINUX a computer?? Farko zakai installing din abubuwa guda biyu ko uku { 1 } VMware player. Bude browser ta computer sannan ka ziyarci page dinsu (https://my.vmware.com/web/vmware/downloads) kayi download and install { 2 } Kali Linux. Saika kuma download din Kali Linux VMware image, bude browser kaziyarci page dinsu (http://www.kali.org/downloads/) saikayi download din Kali Linux VMware image, zaka iya yin download din metasploitable 2 domin nan gaba zakabukaceta ziyarci page dinsu (http://sourceforge.net/projects/metasploitable/files/Metasploitable2/) idan ka Gama duka saika yi compress din Kali Linux VMware image zuwa 7z bayan yagama compress saika bude VMware player kanemu Kali Linux katabashi sau daya saika duba samakadan zakaga alamar play sai kayi play dinsa, fuskar computer zaichanza yanuna maka wurin login sai kashigar da username kamar haka ( root ) password ( toor ) zakaga fuskar tachanza zuwa Kali Linux desktop daga window desktop shikenan kayi installing din hacking OS a computarka saimaganar yanda zaka fara kutse cikin naura.... post dinmu nagaba. YANDA ZAKA YI INSTALLING DIN KALI LINUX A ANDROID.

customerconnect.vmware.com

25/08/2022

MENENE HACKING???? Hacking wata hanyace da madatsa ke amfani da'ita kutse cikin naura ko network batare da sanin mamallakin na'urar ba.. WANENE HACKER (madatsi)???? Madatsi mutunne dayake da ilimin naura sosai kuma yakeiya shiga naura batare dasanin me'itaba... KASHINAWA MADATSA SUKAKASU???? MADATSA sun kasu kashi dayawa daidai da irin aikin kowanne amma akwa wadanda akafi sani sune { white hat HACKER } { black hat HACKER } { grey hat HACKER } dakuma { script kiddies }. wanene white hat HACKER?? madatsi Wanda yake amfanin da iliminsa WAJAN tabbatar da tsarin naura saido akan maaikata dawoda kwamusashshen account atakaice dai madatsi NAGARI. Wanene black hat HACKER?? mugun madatsi Wanda yake amfanin da iliminsa WAJAN sace account satar sirrin mutun yasayar gawasu kwamushen account din banki da makamantansu kuma wannan mugun madatsi ya kware WAJAN kirkirar abinda ake cewa { HACKING TOOLS }. WANENE grey hat HACKER?? madatsine Wanda yake hada aikin wadannan duka yanayi wato wani lokacin mugun madatsi wani lokacin madatsi NAGARI. WANENE script kiddie?? Madatsine Wanda bashi da ilimin kutse cikin na’ura sosai saboda haka yake amfanin da kayan aikin wasu kamar Wanda black hat HACKER suke kirKira.

25/08/2022

Slm kowada kowa amma iya hausawa wannan page din Na hausawane kawai kuma xamu dinga maganane akan HACKING domin muma baikamata abarmu abayaba wannan page zadinga yin post dinmu for free gawadanda s**a dansan wani Abu gameda HACKING s**ara sani wadanda basusanibama suma susani zamufara course dinmu tindaga dawadanda basusanibama komaiba dangane da HACKING wato tindaga MENENE HACKING har yanda mutum zaifara dakansa kuma zamu dingayi GA wadanda sukeda computer damasu android domin kowa yakaru kobadan komaiba kodan kare kai daga fadawa hannun mugayen madatsa { black hat hackers } domin wasu suna sace account din wasu sudinga yimusu post din dabaikamataba sukuma abokan mutun suga kamar shi yakeyi to awannan fage din zamununa muku yanda ake kutse hacking cikin account din mutum da kumayanda zakagane an datsar ma account dayanda zaka kare kanka, domin wannan cigaban tuntuni yananan yana yawo cikin turawa suna koya hakan amma nan muhausawa kokusa makarantun mubasa koyahakan sai dai mutun yasan su ta social media Wanda mafiya yawa dagacikinsu basa koyawa kyauta, kurinka yimana like kuma kurinka yin tambaya a comment mukuma tabbas zamu amsamuku zamurika post kullun guda biyu, sai anjima........ Post din munagaba MENENE HACKING 2 WACCE IRIN NAU'RA MUTUN ZAI YI AMFANI DA'ITA WAJAN HACKING 3 TAYYA ZANJUYA NAU'RA TAZAMA NAURAR HACKING.......

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Kano