01/01/2026
Dear public,
On behalf of the entire staff of Noor English Classes we wish you a happy new year! May your dreams including mastering speaking come true this year!
Abba Musa Idris
Director Noor Leadership Academy
[email protected]
28/11/2025
إنا لله و إنا إليه راجعون، إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمي، فلنصبر ولنحتسب
Cikin sallamawa Allah Mahalicci, na ke sanar da ku rasuwar Umma, mahaifiyata abar sona, abar ƙaunata.
إنا لله وإنا إليه راجعون
09/08/2025
I'm excited to update the public that Noor English Classes under the auspices of Abdurabbihi Book Club has secured 150+ books for its students in order to help them learn, nurture and develop reading culture in the school environment. This kind gesture came after the school's management has introduced FVR –Free Voluntary Reading developed by Steven Kreshen.
If you join Noor English Classes today, it's not only English and public speaking that you're going to learn, you're also going to learn and develop your reading skills FREE of charge!
As far as learning and mastering speaking English or any other second language is concerned, mastery of language requires reading for pleasure; that's why we see it fit to introduce FVR.
Join Noor today and excel in life!
02/08/2025
–Idan ka na son gogewa a magana da Turanci kuma kai ɗan kasuwa ne kuma ba ka da lokaci da safe, to akwai ajujuwan dare masu bala'in kyau:
1- Speaking Proficiency Learner
2- Speaking Proficiency Intermediate
3- Speaking Proficiency Master
–Akwai 70/💯 chances for practice
–Masu secondary, diploma, NCE, HND da degree
–Ranaku: Asabar da Lahadi ko Litinin da Talata ko Alhamis da Juma'a
–Lokacin shiga: 7pm – 9pm
Office ɗin mu ya na lamba ta 145 Tal'udu Opposite B-Medix 24hrs Layin dake Jikin Makarantar Hanan International College Kano.
A tuntuɓemu ta WhatsApp ko kira:
09044448060
10/06/2025
Ina farin cikin sanarda al'umma cewa Noor English Classes ta buɗe ajin Reading & Writing Class.
Menene Reading & Writing Class
Wannan aji ne da zai bada mentoring akan reading and writing skills, tare da yin karatun da rubutun a aikace.
Ga Suwa Aka Samar da Ajin?
Idan kai ɗalibin secondary ne, ko kwaleji ko jami'a amma karanta littafi na ba ka wahala sosai ko kuma kana gwada yin karatun da rubutun amma tsinta ka yi, ba wai koyanshi ka yi ba a makaranta ko gaban malamai ba, wanda tasa kana fama da ƙalubale daban-daban, to wannan ajin na ku ne!
Yaushe da Yaushe Za a Ringa Yin Ajin?
Za'a ringa gabatar da wannan ajin a ranakun Litinin da Talata daga ƙarfe 7pm – 9pm a makarantar Noor dake no 145 Tal'udu Opposite B-Medix 24hrs Layin dake Jikin Gidan Alaramma Kano.
Akwai Online:
Ei, akwai online. Idan shi ka ke so, ka yi magana ta WhatsApp da lambar da ke ƙasan wannan rubutun. Akwai tsarinsa.
Duration fa?
Zangon karatun wata uku ne (3 months).
Matakai (Levels) Nawane da Ajin?
Akwai matakai guda biyu a yanzu haka: Reading & Writing Learner da kuma Reading & Writing Intermediate.
Ya Batun masu son koyon rubutun Adabi?
Duk wanda ya ke son ƙwarewa sosai akan iya karatun littafi cike da skills da sanin makama sannan ya na son gogewa a rubutu tun daga formal writing izuwa creative writing, tofa gaskiyar zance wannan ajin ne nasa.
Menene Requirements ɗin Ajin?
Ana bukatar wanda zai shiga aji ya zama yana da basic English kuma yana iya kwatanta karatun littafi koda baya sauri amma ya zama yana fahimtar Turanci kuma yana iya rubuta shi.
Mutun Nawa Kuke Sawa a Aji?
Mutum 15 kacal mu ke buƙata a yanzu haka. Kuma mun fara registration kai tsaye.
Form da register: 15k
Materials: 15k
Materials su ne: Reader's Handbook da Write Source. Idan kana Reader's Handbook, za ka siyi Write Source 8k only. Wannan ga ɗaliban makaranta kenan.
Me ku ke jira? Ku tuntuɓemu ta: 09044448060 domin booking ɗin slots ɗinku kafin ya cika.
This is a very serious class for those interested in changing their lives!
Please share!
12/02/2025
Speaking is an action word. I can understand your genuine intention for speaking mastery through your actions. If you walk the talk, you certainly desire speaking mastery and you'll definitely achieve it. So, change!
12/02/2025
Idan kullum uzurin da kake bayarwa na rashin gogewa da magana da Turanci shine, ni gaskiya bazan maida hankali ta online ba –to kaine matsalar kanka da kanka! Duniya ta sauya. Kai kuma kaƙi ka sauya! Abubuwa da dama sun koma online. Kai muka kaƙi karɓar sauyi.
To bari kaji, samun cikar buri na faruwa a sanda ka zama mai karɓar sauyi!