Sheikh Ibn bazz

Sheikh Ibn bazz Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Ibn bazz, Educational Research Center, Sabuwar kofa, Kano.

Wannan shi ne matsayar Ma'abuta Sunnah (Ahlu Sunnah) game da yakin Yahudu da Rafidawa (Shia)!Sheikhul Islam Ibn Taimiyya...
04/03/2026

Wannan shi ne matsayar Ma'abuta Sunnah (Ahlu Sunnah) game da yakin Yahudu da Rafidawa (Shia)!

Sheikhul Islam Ibn Taimiyyah – rahimahullah – ya ce:
"Idan Majusawa, da Rafidawa, da Yahudawa s**a yi yaki da juna, to ka gode wa Allah da ya hutar da Musulmai daga kaidinsu, kuma ka roki Allah kada ya sanya fitinarsa a cikin daya daga cikinsu."
📜 Al-Fatawa al-Kubra (13/4)

Malami mai daraja Al-Albani – rahimahullah – ya ce:
"Ahlu Sunnah ba sa tsayawa tare da Rafidawa (Shia) domin yakar Yahudu, haka kuma ba sa tsayawa tare da Yahudu domin yakar Rafidawa."
[ sauti na Fatawoyin yau da kullum 23/456]

Idan kai Ba'afganiste ne, to Iran ce ta shigar da Amurkawa birnin Kabul kuma ta taimaka musu wajen rusa kasar Afganistan!!
Idan kai Dan Iraki ne, to Iran ce ta yanka al'ummar Iraki, ta shigar da mamayar Amurka, sannan Isra'ila ta tallafa mata da makamai a yakin Iraki da Iran, da kuma lokacin da Isra'ila ta kai hari kan cibiyar nukiliyar Iraki a shekarun tamanin!!

Idan kai Dan Siriya ne, to Iran ce ta marawa gwamnati baya wajen kisan daruruwan dubban mutanen Siriya da korarsu daga gidajensu!!
Idan kai Dan Lebanon ne, to Iran ce ta kashe shugaban ku Rafiq Hariri, ta rusa gwamnatin ku, ta kuma kafa wata runduna ta makamai da ta kira "Hezbollah" (Jam'iyyar Allah—amma an siffanta su da Jam'iyyar Al-Lat) domin taba kashin bayan kasarku da sanya ta zama tashar jiragen ruwa ta Iran a tekun Mediterranean!!

Idan kai Dan Yemen ne, to Iran ce ta ruguza kasarku gaba daya, ta marawa juyin mulkin baya, ta kuma ba 'yan ta'addar Houthi makamai domin sanya kasarku zama tashar jiragen ruwa ta Iran a Jan Teku!!
Idan kai Bafalasdine ne, to Iran ce ta taimaka wajen raba kan Hamas da Fatah domin fasa kan Falasdinawa tare da shigo da wasu al'adunsu (na Shia) cikin Gaza.

Idan kai Dan Aljeriya ne, kamar yadda tsohon firaministan Aljeriya Sid Ahmed Ghozali ya shaida, Iran tana da hannu wajen tallafawa 'yan ta'adda a shekarun 1990 (Shekarun Bakin Gini).

Idan kana tare da "Kudus" (Al-Aqsa), to akidar I

Sun dauke shi video domin su Nunawa mahaifiyarsa taga halin da yake ciki!Allah sarki cikin rudewa yace"Inna Ina yini"Wat...
28/02/2026

Sun dauke shi video domin su Nunawa mahaifiyarsa taga halin da yake ciki!

Allah sarki cikin rudewa yace
"Inna Ina yini"
Wato ko acikin traumatix*d condition nashi sai da ya gaida mahaifiyar sa

Ya kara da cewa
"Inna Qasimu ne, na fada Miki bana gani sosai tun da, Don Allah inna a hada kudin, inna yanzu kusan watana shida anan inna, inna ku ke seki zo ki kawo in koma cikin iyalina"

Ba innar ta sa ba, Dani da qanne na Yan shekara 8 da 10, Da Kuma mahaifiyata mun fashe da Kuka tamkar an ce mana an mana Rasuwa.

Ya Jama'ar Annabi Muhammad SAW
Yaya ita innar tasa zata ji? Mu da bamu da Alaqa zukatan mu radadi fa suke.
Na tabbata da tana da halin hada kudin wlhy ba abunda ze hana ta hada takai

Innar Qaseem, da ma duka iyalai Ina Adduar Allah ya kawo mana mafita

,

Daga Kabir Bawa

28/02/2026
27/02/2026

Masha Allah Shaikh Habib Harun Abu Aman komai yafita fess Allah yakara ilimi da basira.

Address

Sabuwar Kofa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Ibn bazz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share