Markazulhuda Tv

Markazulhuda Tv

Share

TAFSIR || HADITH || KHUDUBA || SIRAH || FIQHU

17/02/2026

LAKCA LAKCA LAKCA

LAKCA mai taken Shirin da ya kamata musulmi yayi domin watan Ramadan, tare da Dr. Abdallah Getso dga masallacin Umar farouk, danladi nasidi housing estate kano

21/02/2025
20/11/2024

اللهم بلغنا رمضان إيمانا واحتسابا
#رمضان

25/09/2024

Shiekh Sunusi Adam Mariri (HF)





15/09/2024

Muna miƙa saƙon Taaziyya zuwa ga malamin mu SHEIKH Sunusi Adam Mariri bisa rasuwar mahaifiyar sa.

ALLAH Ya ji ƙan ta da Gafara..

اللهم اغفر لها وارحمها وعافها واعف عنها.

12/07/2024

HUKUNCIN ZANGA ZANGA

Prof Dr. Muhd Sani Umar R/lemo
Muhd Sani Umar

11/07/2024

Ana sake gayyatar “yan uwa musulmi zuwa wannan gagarumar Lacca a ranar Asabar mai zuwa….Allah Ya bada ikon zuwa Ameen……Salisu Ahmad Imam,PRO II Jibwis Social Media…..

11/07/2024

Ana gayyatar “yan uwa musulmi zuwa Lacca Ana ranar Juma’a kamar yadda bayanai s**a nuna cikin wannan hoton…..Allah Ya bada ikon zuwa Ameen……Salisu Ahmad imam,PRO II Jibwis and Social Media

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Danladi Nasidi, Housing Estate, Mariri
Kano