International Academy

International Academy

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from International Academy, Education, Samegu Quarters off Madobi Road Near Abacha Youth Center Kano, Kano.

18/10/2023

Assalamu Alaikum.
Yan'uwa wannan tsarin da Kano Education Special Intervention Forum (KESIF) ta dauki nauyi babbar dama ce ga matasa maza da mata wadanda suke cikin garin Kano inda zasu koyi kasuwancin zamani na internet wanda aka barmu a baya a arewacin Nigeria. Wannan training kyauta ne, an tsarashi don matasa su inganta hanyoyin neman kudinsu saboda halin da aka samu kai aciki na tsadar rayuwa.
Mai bukata sai ya rubuta cikakken sunansa ya aika ta text message ko whatsapp zuwa wannan lamba 07031191214.
Ko kuma ayi register ta shafinmu na Google a wannan link din https://forms.gle/fh8UcZ2jmomWQa3n9

17/10/2023
14/10/2023

Assalamu Alaikum.
Yan'uwa wannan tsarin da Kano Education Special Intervention (KESIF) ta dauki nauyi babbar dama ce ga matasa maza da mata wadanda suke cikin garin Kano inda zasu koyi kasuwancin zamani na internet wanda aka barmu a baya a arewacin Nigeria. Wannan training kyauta ne, an tsarashi don matasa su inganta hanyoyin neman kudinsu saboda halin da aka samu kai aciki na tsadar rayuwa.
Mai bukata sai ya rubuta cikakken sunansa ya aika ta text message ko whatsapp zuwa wannan lamba 07031191214.

Photos from International Academy's post 13/12/2022

2022 Graduation Ceremony and New Students' Orientation

13/08/2022

Good day. International Academy wishes to inform you a Full scholarship from Indian Govt for African students.
Bachelor's and masters degrees in different fields of studies icluding Arts courses, science courses, management and humanities through distance learning methods.
we will be available to enrol, offer tutorials, guidance and all necessary assistence to the interested persons.
Interested candidates should please send their scanned credentials, national ID, passportsize photo and the course they wish to study to WhatsApp 07031191214 on or before saturday 13-08-2022

14/04/2022

Good day.
This is to inform the general public that International Academy, Kano has collaborated with Kano Education Special Intervention Forum in order to offer a free Diploma in these fields:

Bsiness Admin
Computer Science
Public Admin
Mass Com
International Relations
English/Arabic Language and Islamic Studies.
The whole study is sponsored by KESIF. Only course material is to be purchased by the participant.
For application form and other enquiries please visit our campus at Festival School building K/Wambai Kano, or WhatsApp this number: 07031191214

Hausa Translation
Assalamu alaikum.
makarantar International Academy tare da hadin gwuiwar kungiyar Kano Education Special intervention forum na farin cikin sanar muku da karatun Diploma kyauta wanda kungiyar KESIF ta dauki nauyi ga mutane 500 a kano da kewaye.
karatun Diplomar ya shafi wadannan fannoni:
Bsiness Admin
Computer Science
Public Admin
Mass Com
International Relations
English/Arabic Language
Islamic Studies
karatun kyautane ga duk wanda yake da shaawa.handout kadai dalibi zai saya.
Ga mai bukatar takardar shiga (Application Form) sai aziyarci ofishinmu dake ginin makarantar festival K/Wambai Kano, ko atura sako ta WhatsApp a wannan Number 07031191214

17/06/2021

This program is exclusively organized by the International Academy in order to offer a free training for those interested in teaching job

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Samegu Quarters Off Madobi Road Near Abacha Youth Center Kano
Kano