18/10/2023
Assalamu Alaikum.
Yan'uwa wannan tsarin da Kano Education Special Intervention Forum (KESIF) ta dauki nauyi babbar dama ce ga matasa maza da mata wadanda suke cikin garin Kano inda zasu koyi kasuwancin zamani na internet wanda aka barmu a baya a arewacin Nigeria. Wannan training kyauta ne, an tsarashi don matasa su inganta hanyoyin neman kudinsu saboda halin da aka samu kai aciki na tsadar rayuwa.
Mai bukata sai ya rubuta cikakken sunansa ya aika ta text message ko whatsapp zuwa wannan lamba 07031191214.
Ko kuma ayi register ta shafinmu na Google a wannan link din https://forms.gle/fh8UcZ2jmomWQa3n9